Northflex

Northflex Northflex is a dynamic and innovative media associate that holds a passion
for influencing..

©2020

Northflex is a dynamic and innovative media associate that holds a passion for influencing and empowering entrepreneurs worldwide. Our mission is to create captivating digital content that not only entertains but also educates, inspiring individuals to achieve their highest potential.

Mun yi barin Wùtà a Benin Republic dan dakile yunkurin juyin Mulki>>Inji Hukumar sojojin Najeriya
07/12/2025

Mun yi barin Wùtà a Benin Republic dan dakile yunkurin juyin Mulki>>Inji Hukumar sojojin Najeriya

07/12/2025

Daga cikin tarihin Manson Allah S.A.W, wane Wuri ne yafi baka shauki idan ana karantawa😊

07/12/2025

BARKA DA SAFIYA
JAMA'A😊

06/12/2025

🎥🌾 SORO AGRO ALLIED COMPANY LTD 🌾🎥
Ga bidiyon yadda gonaki ke bunƙasa ta amfani da irin kayayyakinmu. Inganci ba ya ɓuya!

🌱 Irin shuka masu ɗorewa
🛡️ Maganin kwari masu ƙarfi
🚜 Kayan aikin noma na zamani

Wannan masara da kuke gani an noman ta ne a wannan shekarar Rani sakamakon ingantattun kayayyakin Soro Agro Allied.

🔥 Ku garzayo yau ku samu naku domin noman Rani ya yi armashi!

Umar Abdullahi
(CEO SORO AGRO ALLIED COMPANY LIMITED)
08032123563

📞 Soro Agro Allied Company Ltd — Tare da manomi har zuwa girbi.

🌾 SORO AGRO ALLIED COMPANY LTD 🌾Garkuwar Manoman Rani da Damina!Alhamdulillah, har yanzu Soro Agro Allied Company Ltd na...
06/12/2025

🌾 SORO AGRO ALLIED COMPANY LTD 🌾
Garkuwar Manoman Rani da Damina!

Alhamdulillah, har yanzu Soro Agro Allied Company Ltd na cigaba da kawo muku kayayyakin noma masu inganci domin ƙara wa gonakinku albarka. Muna kawo muku:

🚜 Irin shuka na zamani
🛡️ Maganin kwari masu inganci
🔧 Kayan aikin noma na fasaha

📸 Hoton da kuke gani an dauke shi yau, daga gonar masara da aka noma a wannan shekarar ta Rani. Kallo ɗaya zai tabbatar maka da ingancin kayayyakinmu domin sakamakon noma ba ya boyuwa!

🌱 Ka garzayo ka samu naka kafin ya ƙare!
A cikin wannan kakar Rani, ka tabbata ka fara noman da zai ci gaba ya kawo riba.

Atun tubemu awannan Number
Umar Abdullahi
( C E O SORO AGRO ALLIED COMPANY LIMITED)
📞 08032123563
SORO AGRO ALLIED COMPANY LTD Inganci, amana, da cigaban noma!

04/12/2025

Subhanallah! An samu wani dan iska da ya yi hacking ɗin WhatsApp ɗin Alhaji Rabiu, yana turo wa mutane saƙon cewa su tura masa kuɗi.
Don haka duk wanda ya ga irin wannan saƙon, kar ya amsa, kuma ya sani cewa ba Alhajin bane.

Allah ya kare mu daga sharrin masu aikata barna.
Amin.

04/12/2025

fans muna muku Fatan alheri a duk inda kuke, ya kwana biyu??

04/12/2025

Usman Sani Abdu Gyaza Yasha alwashin gwangwaje mabiya shafin nan da dinki mai salo na zamani har qarshen rayuwar ku😅

04/12/2025

Fatima Ahmad Saleh Fatan alheri a duk inda k**e, kwana biyu??

04/12/2025

Musa Jibrin Fatan alheri a duk inda kake, kwana biyu??

04/12/2025

Bello Abubakar Fatan alheri a duk ina kake, kwana biyu??

04/12/2025

Lawalmarafa Maajji Kwana biyu 'yellabai ina kashiga??

Address

Abuja
Zaria

Telephone

+2347018650055

Website

https://www.youtube.com/@Northflex

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northflex posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Northflex:

Share

Category