Shehu Mu'azu Zaria

Shehu Mu'azu Zaria GIDAN TARIHI

AHMAD ME ZAZZAUAHMAD KA IYA SARKIAHMAD ME SUNAN AHMADAHMAD MASOYIN AHMADAHMAD BABAN AHMADAHMAD KA CHANCHANCI YABOAHMAD D...
05/09/2025

AHMAD ME ZAZZAU
AHMAD KA IYA SARKI
AHMAD ME SUNAN AHMAD
AHMAD MASOYIN AHMAD
AHMAD BABAN AHMAD
AHMAD KA CHANCHANCI YABO
AHMAD DOLE MUYI MAKA KIRARI KUMA MU YABA MAKA BISA NUNA SOYAYYARKA GA MA'AIKI.

HAWAN MAULUDI KENAN DAGA FADAR SARKIN ZAZZAU AHMAD NUHU BAMALLI ZUWA GIDAN SARKIN LADANAN ZAZZAU WAJEN ZAMAN KARATUN MAULUDI.

ALLAH YA MAIMAITA MANA

Kasar Zazzau a Jiya Da Yau

Inna Lillahi Wa'inna ilaihi Raji'unMunazza'matul Fityanul Islam Zaria LGKarkashin Jagorancin Shugabanta Na Zaria Lg Sayy...
03/09/2025

Inna Lillahi Wa'inna ilaihi Raji'un

Munazza'matul Fityanul Islam Zaria LG

Karkashin Jagorancin Shugabanta Na Zaria Lg Sayyadi Alh Atiku Sheick Aliyu Mu'azu.

Na Mika Sakon Ta'aziyya Ga Shugaban Fityanul Islam Na Jihar Kaduna Sheick Alh Rabi'u Ganganfa
Bisa Rashi Na Danshi,

Allah Ya Kai Haske Kabarinshi Albarkar Annabi (S.A.W)

✍️P.R.O. Sayyadi Malam Yusuf

Salam Alaikum Al'ummar AnnabiGobe Idan Allah Ya Kaimu Laraba Kwana Arba'in (40) Da Wafatin KhalifaMuna Tunatar Daku Gobe...
02/09/2025

Salam Alaikum Al'ummar Annabi

Gobe Idan Allah Ya Kaimu Laraba Kwana Arba'in (40) Da Wafatin Khalifa

Muna Tunatar Daku Gobe Idan Allah Ya Kaimu Laraba Za'a Gabatar Da Saukar Alkur'ani Me Girma Tare Da Addu'a Ga
Maulanmu Imam Khalifa Sheick Umar Mu'azu.

Lokacin: 7:00am
Wuri: Zawiyyar Maulanmu Shehu Mu'azu

Allah Ya Kai Haske Kabarinshi Ya Hadashi Da Masoyinshi Annabin Rahma Sayyidna Rasulullah (S.A.W).

✍️Imam Mukhtar Umar Mu'azu

16 Rabi'ul Auwal  A Zawiyyar Maulanmu Shehu Mu'azu Dake Jushi Zaria
01/09/2025

16 Rabi'ul Auwal A Zawiyyar Maulanmu Shehu Mu'azu Dake Jushi Zaria

Hotunan Maulud Zawiyyar Maulanmu Shehu Salisu Mu'azu 2025Allah Ya Maimaita Mana Albarkar Annabi
01/09/2025

Hotunan Maulud Zawiyyar Maulanmu Shehu Salisu Mu'azu 2025

Allah Ya Maimaita Mana Albarkar Annabi

ALHAMDULILLAHHotunan Jiya Kenan Wajen Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W) A Zawiyyar Maulanmu Shehu Salisu Mu'azu Dake G.R....
01/09/2025

ALHAMDULILLAH

Hotunan Jiya Kenan Wajen Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W) A Zawiyyar Maulanmu Shehu Salisu Mu'azu Dake G.R.A Malali Kaduna

ZAWIYYAR MAULANMU SHEHU MU'AZU KE MAGANA MASOYA ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)
31/08/2025

ZAWIYYAR MAULANMU SHEHU MU'AZU KE MAGANA MASOYA ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)

31/08/2025

UPDATE
MAULUD NA ZAWIYYAR MAULANMU SHEHU MU'AZU RANAR LAHADI ME ZUWA 14 RABI'UL AUWAL

♥️♥️♥️😍 TSOHUWAR AJIYA 😍♥️♥️♥️
30/08/2025

♥️♥️♥️😍 TSOHUWAR AJIYA 😍♥️♥️♥️

Allahu Akbar Allah Ya Gafarta Ma Khalifa Allah Ya Kai Haske Kabarinshi
30/08/2025

Allahu Akbar Allah Ya Gafarta Ma Khalifa Allah Ya Kai Haske Kabarinshi

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNKHALIFAN SHEHU MALAM MUSA BURUKUSHEHU MALAM SALISU SHEHU MUSA BURUKU YAYI WAFATI DA S...
30/08/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

KHALIFAN SHEHU MALAM MUSA BURUKU

SHEHU MALAM SALISU SHEHU MUSA BURUKU YAYI WAFATI DA SAFIYAR YAU ASABAR DA SAFE A WANI ASIBITI DAKE GARIN ZARIA SAKAMAKON RASHIN LAFIA.

ZA'A GABATAR DA SALLAR JANAZA DA MISALIN KARFE 4:00pm NA YAMMA,
A ZAWIYYAR SHEHU MALAM MUSA DAKE GARIN BURUKU A JIHAR KADUNA.

ALLAH YA KAI HASKE KABARINSHI
ALLAH YA HADAMU DASU A FADAR ANNABI (S.A.W)

Address

Shehu Mu'azu Road Tudun Wada Zaria
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shehu Mu'azu Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share