30/10/2024
Karkade kunnen ka ka saurari abun da nazo na maka da su.
A jiya nayi rubutu akan al,inaya al,hijama mutane suna ta tambaya da kiraye kiraye akan wai shi din menene ???
Am sar itace shi wata hanyace da yin kaho a zamanin ce.
Kuma dadin gushi wannan cibiya ta MULTI LINKS SERVICES ta tanadi kayan aiki nayin gwajegwaje akan laluran da addabi alummah kamar haka 👇👇👇
1. Ciwon sanyi
2. Ciwon koda
3. Ciwon Hanta
4. Basir
5. Ciwon zuciya
6. Ciwon sigar
7. HIV
8. Laka idan ta karkace za,a iya gyarata ko idan ta fashe za,a iya dinke ta.
9. Kokon guiwa idan ta fashe ma za,a iya gyarawa.
10. Da Dai sauran su.
Ku hanzarta ku Garzayo Nan garin kwangila ply over Dake Zaria kusa da masallacin juma'a kada ka bari a baka labari a cikin farashi mai Rahusa.
Wadda s**a zo a sahun farko a rangwame na musamman.
Domin neman karin bayani zaku iya tuntubar Director General ta wannan numbern kamar haka
0806 958 9413
Sanarwa daga
Director General Multi Link service Alhaji Ambassador Aminu Yusuf Mammande Sarkin masu maganin Afrika