Yahya Bin Abdullah

Yahya Bin Abdullah Ina yada nasihohi da karatun sunnah domin amfanar al’umma. Manufata ita ce ilmantarwa, tunatarwa da ƙarfafa zuciya.

Ku biyo ni domin darussa, karatun hadisi da tunatarwa ta yau da kullum.”

07/02/2026

“Ku yi sadaka,kada ɗayan ku ya ce: Ni ba ni da shi,sadakar mara shi ta fi ta mawadaci falala” ~Mu'awiya (R)

07/02/2026

Dukkan wanda akayiwa laifi shi ke da damar yace ya yafe👂👂👂

07/02/2026

Ka rinka hattara da abokai👌👌👌

07/02/2026

Ka yi iya ƙoƙarinka wurin ganin ka bar ma ƴaƴanka kyakkyawan tarihi a dunian nan.👌👌👌

✍️

07/02/2026

Azkar bai kamata yazamemaka abu mai wahalarwa ba, domin Alfanun gareka yake zuwa kai tsaye.👌👌👌

Ɗaliban Makarantar haddan al-Qur'ani na AL-FAROUQ EXCLUSIVE ACADEMY, Kaduna suke muku fatan alheri jim kadan bayan idar ...
06/02/2026

Ɗaliban Makarantar haddan al-Qur'ani na AL-FAROUQ EXCLUSIVE ACADEMY, Kaduna suke muku fatan alheri jim kadan bayan idar da sallah a Masallacin Juma'a na Mus'ab Bn Umair dake Danbushiya, New Millennium City, Kaduna.

AL-FAROUQ EXCLUSIVE ACADEMY, KADUNA. No. 36 Gobarau Road by Link Road, Unguwar Rimi GRA, Kaduna. 08036905791, 09044412222.

Allah sarki rayuwa Marigayi Sheik Al'adamawi muna addu'ar Allah yai mishi rahma Aameen.🙏🙏🙏Tabbas munyi babban rashi 😥😥😥A...
06/02/2026

Allah sarki rayuwa Marigayi Sheik Al'adamawi muna addu'ar Allah yai mishi rahma Aameen.🙏🙏🙏
Tabbas munyi babban rashi 😥😥😥

Allah kasa mutuwa ta zamto hutuce agareshi da sauran al'umma👏👏👏

Ku ji tsoron Allah, ku da kuke kashe ’ya’yanku tun suna cikin mahaifa, saboda tsoron talauci ko saboda cikin shege.Lalle...
06/02/2026

Ku ji tsoron Allah, ku da kuke kashe ’ya’yanku tun suna cikin mahaifa, saboda tsoron talauci ko saboda cikin shege.
Lalle wannan babban zunubi ne a wajen Allah.”
Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce:
﴿وَلَا تَقْتُلُوا أَوْلَادَكُمْ خَشْيَةَ إِمْلَاقٍ ۖ نَحْنُ نَرْزُقُهُمْ وَإِيَّاكُمْ﴾
“Kada ku kashe ’ya’yanku saboda tsoron talauci; Mu ne Muke azurta su da ku.”
(Suratul Isra’i: 31)
Kuma Ya sake cewa:
﴿وَلَا تَقْتُلُوا النَّفْسَ الَّتِي حَرَّمَ اللَّهُ إِلَّا بِالْحَقِّ﴾
“Kada ku kashe rai wanda Allah Ya haramta, sai da hujja ta gaskiya.”
(Suratul An‘am: 151)
Hakika Allah Shi ne:
Mai ba da rai
Mai karɓar rai
Kuma Mai azurta bayinsa ba tare da ƙiyasta ba
Kada tsoron talauci, kunyata, ko laifi ya sa a aikata abin da Allah Ya haramta.
Tuba a buɗe take, amma kashe rai babban laifi ne

Ayi ma annabi salati ayi share zuwa groups 5 domin masu kashe yaransu sudaina

Follow 👉 Yahya Bin Abdullah

05/02/2026

Wai mai yasa matasa suke tsoran yin aure ne ?

05/02/2026

Yau azumi saura kwana Nawa!?

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahya Bin Abdullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share