Yahya bin Abdullah

Yahya bin Abdullah Mutuwa ba a neman izinin kowa da tazo za a tafi😭😭😭

02/08/2025

Boka baiji tsoron ya tsokani Allah ba,
kai kuma kaji tsoron boka ?

Sheikh Ahmad tijjani Yusuf Guruntum

31/07/2025

Tambaya Zuwa Ga Yan Kala Kato Awace Surace Zamu Samu Lafazin Ikaman Sallah

Amsa kwai Banda Zagi

31/07/2025

Duk Macen data saka Turare Ajikinta Lokacin da zata fita Unguwa tana Qamshi to Sunanta Mazinaciya inji Annabi ï·º
صحيح النسائي 5141

30/07/2025
30/07/2025

Wai fa A Haukan Musailamatul Kazzab Dole Duk Wanda Zece Annabi S.a.w Yace Kamar Su Bukhari da Musulim Dole Sesunyi Rayuwa da Annabi S.a.w Sannan karsu mutu Har zuwa Qarshen Duniya Sannan a Yarda da maganarsu

Amma Shi bega Annabi S.a.w Ba Amma Yanata Sharhin Qur'ani harda Misalai koshi waye Yamasa wahayin Tafsiri Oho

30/07/2025
28/07/2025

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahya bin Abdullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share