
16/05/2024
Kajeka *Google* na wayarka kayi searching wannan kalmar👇🏽
*Is Affiliate marketing business real?*
Duk amsar daka samu kadawo wajena domin qarin bayani, gaka da waya Amma kana kasa binciki😂
👉🏽👉🏽👉🏽
Nasan izuwa yanxu ka gasgata tamtamarka🫵🏽
Izuwa yanxu menene kuma excuses naka🫵🏽
Kada kabar irin wannan damar tana wuceka🫵🏽
Bakasan yaushe zaka qara samun irinta ba🫵🏽
Kai🫵🏽 Kai🫵🏽 Kai 🫵🏽
Kodai kazo kaima katsira da mutuncinka a yanxu
Ko kuma ka koma gefe kayita ganin ni da sauran mutane muna samun kudi kuma muna rufawa kanmu asiri.
Wannan zabinka ne🫵🏽
Ni zan Iya taimaka ma Wanda yashirya taimakon qansa ne kawae.
Damace da Allah yabaka Har yasa ka hadu dani nikuma na nuna maka abunda yadace a yanxu🤷🏽♂️