
21/09/2025
Zawiyya Maulana Sheikh Ustazu Muhammad murabbi Boku Zaria
A madadin Maulana Sheikh Ustazu Muhammad murabbi Boku Zaria zawiyya Mai Sunnah a sama ta Mika ta'aziyyarta zuwa حضرة مولانا الشيخ عبد القادر زايا على وفاة زوجه السيدة الحاجية رابعة Allah ya jikanta da rahma yasa aljanna ce makomarta alfarman shugaba SAW 😭😭😭 😭😭😭
إنا لله وإنا إليه راجعون 😭😭😭😭