Shafa'atu Faruq

Shafa'atu Faruq 📌🎯 I love you all 😘💋💯

13/06/2026

one word 🙏🙏

Abin burgewa! 🥹🥹👏❤️Mace mai sana'ar aikin hannu ta POP. Masha Allah! Gaskiya ta nuna cewa ita gwarzuwa ce mai neman na k...
12/06/2026

Abin burgewa! 🥹🥹👏❤️
Mace mai sana'ar aikin hannu ta POP. Masha Allah! Gaskiya ta nuna cewa ita gwarzuwa ce mai neman na kanta ta hanyar halal.
Wannan shi ne abin koyi ga matasa. Mace ce amma tana aiki tuƙuru domin samun abin dogaro da kai, yayin da wasu mazan ke zaman kashe wando ba tare da neman na kansu ba.
Gaskiya wannan yarinya ta ba ni mamaki sosai. Aikin da take yi, akwai mazan da ba za su iya yin irinsa ba. 💪
Allah Ya ƙara miki lafiya, ƙarfi da basira. Ya Allah Ubangiji, Ka ƙara sanya albarka a cikin wannan sana'arta, Ka buɗe mata ƙofofin arziki daga inda ba ta zato ba, Ka sa ta samu nasara a rayuwa da lahira. Ameen. 🤲❤️

Allah yasa mu kai budurcimmu gidan mazajemmu, Allah kasa kar mu aikata abun kunya Na saka lambata a comment 👇👇👇
12/06/2026

Allah yasa mu kai budurcimmu gidan mazajemmu, Allah kasa kar mu aikata abun kunya Na saka lambata a comment 👇👇👇

omo🙈🙄🙊🙉⛹️⛹️
11/06/2026

omo🙈🙄🙊🙉⛹️⛹️

Yadda Aka mai da Kabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
11/06/2026

Yadda Aka mai da Kabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

07/06/2026

*🌾DAGA RUGA NAKE🌾*    *(Mrs Awwal)**HABBITYN JAJIRTATTU CE* 🥰🥰012Dagori bacci rabi da rabi ta yi sa domin dai zumuɗi da ...
07/06/2026

*🌾DAGA RUGA NAKE🌾*

*(Mrs Awwal)*
*HABBITYN JAJIRTATTU CE* 🥰🥰

012

Dagori bacci rabi da rabi ta yi sa domin dai zumuɗi da ɗauki ya hana ta yin bacci yadda ya k**ata asubar fari ta farka ruwan da ke cikin randa ta ɗiba a roba ta shiga wanka ta na fitowa daidai Baffa yana fitowa acikin bukkarsa hannunsa riƙe da buta ya dubeta cikin mamaki ya fara magana. '' Mai babban suna lafiya kuwa? Mene ne ya sameki ki ke wanka da asubar fari haka? yanzu fa a ke kira farko.'' Tana ajiye bakotin hannuta ta turo baki cikin shagwaɓa ta ce.

'' Baffa daman ina son na shirya da wuri ka ga tafiya za mu yi kada mu maƙara ko ɓata lokacin.''

Murmushi ya yi,yana girgizar kai. '' Ban da abun ki Mai babban suna ai ka jira gari ya gama wayewa ko? Kuma ko abokan tafiyar ta ki na ce dai sai sun shirya za ku tafi? Shi ne ke tsabar zumuɗi har ka yi wanka tun yanzu?."

'' Baffa to ba da an fito masallaci za mu tafi ba, tun da an ce tafiyar da ɗan nisa.''

'' To shi ke nan yanzu ki je ki yi alwala sai ki yi sallah.''

'' To.''

Ya murmusa rigima irin ta Dagori ai ya sa ba da ita dan ya san idai ta sanya wa ranta abu to fa ba makawa sai ta yi sa kamin hankalita ya kwanta da haka ya shiga bayi ya k**a ruwa ya fito yana alwala Abbi ya fito atare s**a yi alwala s**a fice Habu da Ashrap na bin su a baya.

Dagori ba ta taɓa jin haushi wani abu ba irin yau tun ɗazun ta shirya amma har yanzu ba su tafi ba, sak**akon 'yan uwa da abokan arziki dake ta shigowa yi wa ɓaki sannu da kuma ta ya Baffa murna bayyanar Ɗan uwannasa tare da Mahaifiyarsa duk sai take jin haushi mutane garin, dan a cewar ta su na sane kawai dai dan ita suke amma wallahi da ita suke zancen za ta rama ne bari dai ta dawo.

Zaune take cikin bukkarta cikin shigar ɗay daga cikin dogayen rigunan da Hamma Habu ya siyo mata dan da farko, kayan saƙi na fulani ta sa Nene ce ta ce da ita ta sauya tana dubawa shi ne ta gansu wanda ta san sarai aikin Habu ne shi ya kawo su ɗakin, tsabar tana ruɗe jiya da dare da tana shiri sam ba ta g

01/06/2026

good morning everyone

29/05/2026
29/05/2026

Big shout out to my newest top fans! Tsenre Netendo, Husaina Usman, Namadina Lawali

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafa'atu Faruq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share