
14/12/2024
*1ST EVER DISCOUNT IN HISTORY Of HAMAP🚀🔥🔥🔥🔥*
Wannan shine discount na Farko da zaayi Wanda mutane zasu samu damar fara Affiliate marketing da *HAMAP (HAUSA AFFILIATE MARKETING ACCELERATOR PROGRAM)*
Dalilin yin discount na *HAUSA AFFILIATE MARKETING ACCELERATOR PROGRAM (HAMAP)* wanda yanzu yake *COMBO HAUSA AFFILIATE MARKETING ACCELERATOR PROGRAM (C=HAMAP)*
Kadan daga cikin dalilai kamar haka👇🏻
Ganin yadda mutane da dama suke amfani da ILIMIN cikin C=HAMAP suna koyan SKILLS mabanbanta kuma suna samun results mabanbanta wanda hakan ya kara basu damar samun haske a digital marketing space da kuma samun Kudade a online na daya daga cikin dalilin da yasa zaayi wannan gagarumin DISCOUNT a wannan watan na karshen shekara
Bugu da kari wannan watan shine watan da HAMAP course creator *Abdulkarim AK* yazo dunia wanda yayi training dubunnan mutane da kuma raising *over 40* Internet millionaires a online
Ganin hakan yasa saboda mutane da dama wadanda sukeson koyan Digital SKILL irin na Affiliate marketing cikin yaren harshen *HAUSA ko Turanchi* amma rashin kudi ya hakasu mallakar wannan program
Shine zaa bada wannan babbar damar ga duk wanda yakeson koyan SKILLS na Affiliate marketing
*Discount zata fara daga ⏰23rd December ___to____ ⏰1st January* Ma'ana *10 days DISCOUNT* bayan nan registration na samun *C=HAMAP* zai koma *30k*
Wannan shine *kadan* daga cikin SKILLS da zaka koya cikin C=HAMAP
•MINDSET MASTERY✅
(Yadda zaka fara gyara tunaninka wajen samun nasara a online)
•introduction to Affiliate marketing✅
(Gabatar bayanin Affiliate marketing da Hausa ko Turanchi)
•Products choosing ✅
(Yadda zakayi choosing product)
•WhatsApp marketing Hack ✅
(Sirrin yin kasuwanchi da WhatsApp)
•Content generation ✅
(Yadda zaka samu da kuma kirkiran content da zasu baka damar promoting a sauki)
•Facebook Ads ✅
(Yadda zaka ringa samun customers wajen yin kasuwancinka)
▪︎GRAPHICS DESIGN AND LANDING PAGE ✅
(Yadda zaka ringa kirkiran fliers da kuma landing page wajen kara gwarjini a business naka)
•Tiktok marketing ✅
(Sirrin da mutane kebi wajen Gina kasuwanchinsu a tiktok suna samun dubunnan customers da yadda ake creating viral videos)
•Sales conversation ✅
(Yadda zakayi magana da customers naka da yadda zaka ringa basu amsoshi suna siyan digital products da kake promoting)
Access to HAMAP support community âś…
(Wannan shine community da aka kirkira inda zakayi tambaya ka samu amsa sannan zaka hadu da mutane masu tunanin chigaban kansu)
*Komai da komai idan zua zakayi ka koya one by one yakai darajar naira 150,000*âś…đź’Ż
Wannan sune kalilan cikin abubuwan da zaka samu lokachin wannan gagarumin *DISCOUNT* na farko da zaayi
Yanzu haka kana da *kwana (10)* na tanadar registration fess .......
Ma'ana ka fara saving kudinka a maimakon biyan 15k lokachin discount zaka samu a *10k only*âś…
Mutane da dama suna kashe 10k a kudin siyan DATA a wata
Kada ka bari wannan opportunity ya wuceke.
*Remember:* Bayan wannan kwana Goma na discount registration zai komai 30k