Abubakar Abdullahi

Abubakar Abdullahi Ni masoyin manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ne kuma bani da buri a duniya Kamar cikawa da kalimatu shahada

25/12/2025

Muna taya yan uwa kiristoci murnar chirsamas.

21/12/2025

Mai nane ra'ayin ku akan marigayi Buhari?

21/12/2025

Assalamu alaiki ya Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama 🥰🥰😍😍

Allah ya kawo maka mafita malam Abduljabbar na Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
20/12/2025

Allah ya kawo maka mafita malam Abduljabbar na Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama

Baba dan Allah a dubi yan Nigeria wallahi muna cikin wani hali, baba adube mu amatsayin mu na ya'yan ka.Asiwaju Bola Ahm...
19/12/2025

Baba dan Allah a dubi yan Nigeria wallahi muna cikin wani hali, baba adube mu amatsayin mu na ya'yan ka.

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Kashim Shettima

19/12/2025

Babu wani al-amari da zai ɗora sai Allah da zatinsa mu kula da duniya domin tana da kuɗi.

19/12/2025

Yau juma'atu babbar rana yan uwa mu yawaita salati ga shugaba Sallallahu alaihi Wasallama.

26/09/2025

Labbaika ya rasulullahi ♥️❣️💔

25/08/2025

I got over 40 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉 ゚viralシfypシ゚viralシalシ

Baba gausul aazzam
25/08/2025

Baba gausul aazzam

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share