MUSAH IBZ

MUSAH IBZ Content Creator || Video Editor
DM for Business
(1)

25/05/2026


12/05/2026

Dm for your video editing project



10/05/2026

DM for your
video editing project

Gwara A Kai Ki Ɗakin Miji Da Tabarma Da Sadakin 50k
10/05/2026

Gwara A Kai Ki Ɗakin Miji Da Tabarma Da Sadakin 50k

09/05/2026

Ka kiyaye wa mutum biyu



my YouTube channel cover
09/05/2026

my YouTube channel cover





KADA KAJI TSORON KASHE KUƊI AKAN ABUBUWA UKU, NA FARKO. KARATU DA NEMAN SANI: wannan shine hanyan Gina capacity (capacit...
06/05/2026

KADA KAJI TSORON KASHE KUƊI AKAN ABUBUWA UKU,

NA FARKO. KARATU DA NEMAN SANI: wannan shine hanyan Gina capacity (capacity building). Musamman ga mutumin da ke fama wajen soma business ko career. A duniyar nan, iya fahimtarka, iya girmar ka. Duk abunda mutum ke nema, yana tare da Siri, kuma kada bukatar Neman sani akai Ta hanaka,

Idan Baka iya kashe kudi Akan Neman sani da karawa kanka fahimtar hanya ba, lallai Zaka fuskanci matsala kuma zaka takaita kanka. Wani lokacin, rashin sani zai sa Kayi failing acikin harkar da kasa a gaba.

NA BIYU. INVESTMENT/KAYAN AIKI: ga duk mai fama, mafi Alkhairin abunda zakayi wa kanka shine kayı investing acikin aikin ka. Duk Wadda ya Kashe kudi Akan Kayan da zai taimaka masa gurin sana’ar bai yi asara ba.

Duk Wadda yayi wa Kansa kulli akan wannan, zai yi baya kuma aikin sa ba zai taba yi gaba ba.

NA UKU. MASOYA/IYALI: Ina anfanin kudi Idan basu bawa mutun farin ciki ba? Ina anfanin su Idan basu inganta rayuwar makusanta ba? Ya ishe mutum aibu, ace da kudinka amma ba’a Moran su. Kulli irin wannan, cuta ce ga rayuwa.

mentor Lihambal


abokaina Nasara gane meke faruwa?
06/05/2026

abokaina Nasara gane meke faruwa?

05/05/2026

Yanda zaka cire WATERMARK na Gemini AI da manhajar Snapseed cikin sauƙi



Allah ya raba mu da aikin dana sani
05/05/2026

Allah ya raba mu da aikin dana sani

Ba farkon ba ƙarshen⤵️Ya Allah kasa muyi kyakkyawan karshe Darajar ANNABI MUHAMMAD s a w da Alqur'ani
05/05/2026

Ba farkon ba ƙarshen⤵️

Ya Allah kasa muyi kyakkyawan karshe Darajar ANNABI MUHAMMAD s a w da Alqur'ani

Address

Unguwar Karfe Bakin Kasuwar Zaria
Zaria
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUSAH IBZ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share