Ra.ayuyin masu saurare

Ra.ayuyin masu saurare Very nice newsletter

Wata mata a Nigeria tana kuka 😭 ta kai shekara 30 ba aure ba alhalin duk kawayenta suna aure.
20/05/2024

Wata mata a Nigeria tana kuka 😭 ta kai shekara 30 ba aure ba alhalin duk kawayenta suna aure.

newspaper

1500 a kyauta za a cire nan da 10 may  👉link in comment👎👎👎
08/05/2024

1500 a kyauta za a cire nan da 10 may 👉link in comment👎👎👎

Za a fara shari’ar daukaka kara kan hukuncin kisan Malam Abduljabbar KabaraBabbar Kotun Daukaka kara a jihar Kano za ta ...
07/05/2024

Za a fara shari’ar daukaka kara kan hukuncin kisan Malam Abduljabbar Kabara

Babbar Kotun Daukaka kara a jihar Kano za ta fara sauraran daukaka karar da Malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya shigar domin kalubalantar hukuncin kisan kai da aka yanke masa.
Yanzu haka Malam Abduljabbar yana harabar kotun, domin fara shari’ar.

Taron Shuwagabannin Addinai a Kasar Malaysia Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Halarci Taron Shuwagabannin Ad...
07/05/2024

Taron Shuwagabannin Addinai a Kasar Malaysia

Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Halarci Taron Shuwagabannin Addinai a Kasar Malaysia

Inda Ya Hadu da Shugaban Kasar Malaysia Hadi da Shugan Rabidatul Alam Wal Islamiyya Na Duniya

Alhamdulillah Allah Ya Dawo Mana Dashi LafiyaTaron Shuwagabannin Addinai a Kasar Malaysia

Alhamdulillah Allah Ya Dawo Mana Dashi Lafiya

TURƘASHI: Kamfanin Isra'ila zai samarwa matasan Najeriya 1,000 aikin yiKamfanin Tova Africa na Nigeria, ya ƙulla haɗaka ...
06/05/2024

TURƘASHI: Kamfanin Isra'ila zai samarwa matasan Najeriya 1,000 aikin yi

Kamfanin Tova Africa na Nigeria, ya ƙulla haɗaka da kamfanin Isra'ila mai suna Green 2000 domin bunƙasa fannin noman Najeriya

A Yau ta ruwaito a cewar kamfanin na Isra'ila yarjejeniyar zai samarwa matasan Najeriya fiye da 1,000 aikin yi a fannin noma sannan kuma zai bunƙasa tattalin arziki Najeriya da zunzurutun kudi har Euro miliyan €100 million.

RAHAMA SADAU: Ku kwantar da hankalin ku ashe ma ma'aurata ne sunyi aure a fim din.... shikenan?
05/05/2024

RAHAMA SADAU: Ku kwantar da hankalin ku ashe ma ma'aurata ne sunyi aure a fim din.... shikenan?

05/05/2024

YANZU-YANZU Duk Masoyansa Zasu Amsa Muhammadur Rasulullah
🙏 ﷺ

Please follow me
07/06/2023

Please follow me

Follow me
07/06/2023

Follow me

barka da safiya
16/05/2023

barka da safiya

17/11/2022

Da alama de ASUU ta sauya salo a wannan lokaci Daga Yajin Aiki zuwa Zanga-zangar Lumana

16/11/2022

Hello

Address

Zurmi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ra.ayuyin masu saurare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ra.ayuyin masu saurare:

Share

Category