Zuru Tv Connect

  • Home
  • Zuru Tv Connect

Zuru Tv Connect Zuru Tv Connect is an inclusive page for all Zuru people regardless of tribe, religion, political inclination or ideology.
(1)

our major focus and concern is to keep you informed on local and national events

06/09/2025

Labari daga Katsina na nuni da cewa sojoji sun kashe Bandits sama 70 . Wannan ya biyo bayan umurni da Gen. Christopher Musa ya bayar. Zamu Zo da details da baya

KY TeboHow to get a gun license in Nigeria1. Legal Basis: Governed by the Fi****ms Act (1959).2. Eligibility: Minimum ag...
05/09/2025

KY Tebo
How to get a gun license in Nigeria

1. Legal Basis: Governed by the Fi****ms Act (1959).

2. Eligibility: Minimum age of 35, no criminal record, medical certification required.

3. Documents Needed: ID, proof of address, birth certificate, police clearance, and medical reports.

4. Application Steps:

Submit to the Commissioner of Police.
Undergo background checks and interviews. Complete firearm safety training.

5. License Issuance: Valid for 60 days, renewable for 1-2 years.

6. Permitted Fi****ms: Only shotguns for civilians.

7. Purchase: Must be from the Nigerian Police Force Operations Department.

8. Renewal: Annual renewal with a fee.

9. Processing Time: 6 months to 1 year.

Mallam Nasir El-Rufai and other ADC members have been invited by the police for questioning.
04/09/2025

Mallam Nasir El-Rufai and other ADC members have been invited by the police for questioning.

Mutum 60 sun mutu bayan hatsarin Jirgin ruwa da aka samu mu a Neja. Jirgin yana dauke da mata da yara kusan mutum 100 za...
04/09/2025

Mutum 60 sun mutu bayan hatsarin Jirgin ruwa da aka samu mu a Neja. Jirgin yana dauke da mata da yara kusan mutum 100 zasu gaisuwar rasuwa a karamar hukumar Borgu. Allah ya ji kansu, amin.

Ya kamata mutune su hankalta kuma hukumumi su dauki matakai na kare rayukan mutane.

An sami ambaliya a wasu sassana na Jihar Taraba sanadiyar ruwan sama da aka yi yau alhamis
04/09/2025

An sami ambaliya a wasu sassana na Jihar Taraba sanadiyar ruwan sama da aka yi yau alhamis

Daga BBC HAUSAGwamna Dauda Lawal ya bayyana haka ne a wani taron manema labarai da ya yi a baya-bayan nan inda ya koka c...
04/09/2025

Daga BBC HAUSA
Gwamna Dauda Lawal ya bayyana haka ne a wani taron manema labarai da ya yi a baya-bayan nan inda ya koka cewa ikon da yake da shi wajen yaƙi da matsalar tsaro ya taƙaita saboda yadda jami’an tsaro a jiharsa ke karɓar umarni daga Abuja kaɗai.

Jihar Zamfara ɗaya ce cikin jihohin arewacin Najeriya da ke ci gaba da fuskantar ƙalubalen tsaro da ya ɗaiɗaita gomman mutane.

Mutane 764,205 ne za su amfana da tallafin abinci da Amurka ta turo Najeriya.Ofishin jakadancin Amurka ya ambaci dalilin...
04/09/2025

Mutane 764,205 ne za su amfana da tallafin abinci da Amurka ta turo Najeriya.

Ofishin jakadancin Amurka ya ambaci dalilin ware jihohin Arewa 13 da tallafin.

Gwamnatin Amurka ta ware $32.5m, kudin da ya kai ₦49.686bn domin tallafawa jihohin Arewa maso Yamma da maso Gabas da tallafin abinci mai gina jiki.

Mun Chanja Tsarin Aiki: Daga yanzu karku sake jiran Umarni daga sama, duk inda aka kaiku aiki kuka ga ba daidai ba, ku s...
04/09/2025

Mun Chanja Tsarin Aiki: Daga yanzu karku sake jiran Umarni daga sama, duk inda aka kaiku aiki kuka ga ba daidai ba, ku saki WùUta kawai>>Shugaban Sojojin Najeriya, Christopher Musa

Shugaban sojojin Najeriya General Christopher Musa yace bai son wani soja ya kara bashi uzurin cewa wai an yi abinda bai dace ba a kusa dashi ko kuma an kai hari a kusa dashi bai dauki mataki ba yace masa wai saboda ba’a bashi umarni bane, yace kada sojojin su sake jiran umarni.

Sannan ya gargadi kwamandojin sojojin da cewa duk wanda aka samu barakar aikata ba daidai ba a rundunarsa zai dandana kudarsa.

Allah ya cigaba da ba sojojin Najeriya nasara akan barayin mutane da shanu

04/09/2025

“The military does not wait for additional orders before engaging terrorists when they perceive danger”…

General Christopher Musa, Army Chief of Defense Staff

04/09/2025

If the governor laments on the pressing issue of insecurity, then who will step up as our savior?

Listen to the Zamfara state Governor address the urgent concern of insecurity in his state and how the efforts are being frustrated.

Address

Zango Area

872101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zuru Tv Connect posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share