Rukkey Alim

Rukkey Alim welcome

13/07/2026

🥰🥰

13/07/2026

❤️❤️

Ya Allah, Ka ba mu ikon yafewa waɗanda s**a ɓata mana rai, Ka cire ƙiyayya daga zukatanmu, Ka sa mu kasance masu son alh...
13/07/2026

Ya Allah, Ka ba mu ikon yafewa waɗanda s**a ɓata mana rai, Ka cire ƙiyayya daga zukatanmu, Ka sa mu kasance masu son alheri ga kowa 🤲

Ya Ubangiji, Ka tsare mu daga zuciyar da bata jin tsoronKa Ameen 🤲🧡🧡🎉
13/07/2026

Ya Ubangiji, Ka tsare mu daga zuciyar da bata jin tsoronKa Ameen 🤲🧡🧡🎉

13/07/2026
Ya Allah, Ka tsare mu daga jarrabawar da zata wuce ƙarfin imanin mu.❣️
17/06/2026

Ya Allah, Ka tsare mu daga jarrabawar da zata wuce ƙarfin imanin mu.❣️

Ubangiji, Ka ba ni ikon jure jinkirin lokaci, Ka sanya zuciyata ta san cewa lokacinKa shi ne mafi kyau da alhairi a gare...
17/06/2026

Ubangiji, Ka ba ni ikon jure jinkirin lokaci, Ka sanya zuciyata ta san cewa lokacinKa shi ne mafi kyau da alhairi a gare ni.

Allah ka Cikawa kowa kudirinsa naAlkhairi📌
17/06/2026

Allah ka Cikawa kowa kudirinsa na
Alkhairi📌

😍😍😍
17/06/2026

😍😍😍

Ya Allah muna gode maka da ni’imominka marasa adadi  lafiya, rayuwa da kariya. Allah Ka ƙara rufa mana asiri duniya da l...
17/06/2026

Ya Allah muna gode maka da ni’imominka marasa adadi lafiya, rayuwa da kariya. Allah Ka ƙara rufa mana asiri duniya da lahira ✨🙏❤️

Adres

America

Website

Meldingen

Wees de eerste die het weet en laat ons u een e-mail sturen wanneer Rukkey Alim nieuws en promoties plaatst. Uw e-mailadres wordt niet voor andere doeleinden gebruikt en u kunt zich op elk gewenst moment afmelden.

Snelkoppelingen

Delen