Gen Murtala Yusuf

Gen Murtala Yusuf Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gen Murtala Yusuf, Digital creator, Smartno ob Paki.

Gwamnatin Sokoto ta ƙaddamar da sake gina babbar kasuwar jiharKarin bayani - https://bbc.in/4qnwOTO
10/01/2026

Gwamnatin Sokoto ta ƙaddamar da sake gina babbar kasuwar jihar

Karin bayani - https://bbc.in/4qnwOTO

Wai Shin Da Gaskene HaryanzuBa,a Rubuta Littafin Soyayya KamarWanna Ba
10/01/2026

Wai Shin Da Gaskene Haryanzu
Ba,a Rubuta Littafin Soyayya Kamar
Wanna Ba

✨ “Rayuwa A Matsayin Bawa”> Rayuwa tana wucewa da sauri. Duk abin da ka mallaka a yau, za ka barshi gobe.Ka tuna: Duniya...
16/12/2025

✨ “Rayuwa A Matsayin Bawa”

> Rayuwa tana wucewa da sauri. Duk abin da ka mallaka a yau, za ka barshi gobe.
Ka tuna: Duniya wuri ce na wucewa, ba wurin zama ba.
Ka kyautata zuciyarka, ka kyautata ibadarka.
Domin Allah baya duba hotonmu ko dukiyarmu—zai duba zuciya da ayyukanmu.
Allah ya shiryar damu, ya karɓi ibadunmu. Amin.

22/11/2025

Duniya Da Lahira Babu Wanda
Yakai shi Tarin Masoya Waye
Wannan Sai Muhammadu
RasulillahWanda ﷺ

21/11/2025

Wanda Yake Ganin Cewa Annabi ﷺ Zai Iya Taimakon Sa Ne (Kaɗai) Sanda Yana Da Rai, To Tabbas Shi Ne Bai Yarda Allah Ke Yi Ba ✍️

Bafa zamuyi shiru ba kawai adawo mana dasu kawai.😡✍️
21/11/2025

Bafa zamuyi shiru ba kawai adawo mana dasu kawai.😡✍️

Barka Da Ranar Juma,a
21/11/2025

Barka Da Ranar Juma,a

Barka Da Asba🤓
16/11/2025

Barka Da Asba🤓

✨ “Rayuwa A Matsayin Bawa”> Rayuwa tana wucewa da sauri. Duk abin da ka mallaka a yau, za ka barshi gobe.Ka tuna: Duniya...
15/11/2025

✨ “Rayuwa A Matsayin Bawa”

> Rayuwa tana wucewa da sauri. Duk abin da ka mallaka a yau, za ka barshi gobe.
Ka tuna: Duniya wuri ce na wucewa, ba wurin zama ba.
Ka kyautata zuciyarka, ka kyautata ibadarka.
Domin Allah baya duba hotonmu ko dukiyarmu—zai duba zuciya da ayyukanmu.
Allah ya shiryar damu, ya karɓi ibadunmu. Amin.

15/11/2025

First time

Address

Smartno Ob P**i

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gen Murtala Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share