Je suis simple et je respecte tout c'est qui me respecte.
07/03/2025
07/03/2025
L’École de Formation des Officiers des Forces Armées Nigériennes (EFOFAN) a célébré ce jeudi 6 mars 2025, la consécration ainsi que la présentation au drapeau
Jinjina ga gomnatin mu ta nijar bisa kokarin dasukeyi nakawo cigaba
Awanan makon ne gomnatin tafitar da wani bayani mai dadin sauraro dangane ga al'uma kasa gabadaya inda aka kawo wani rangwame afanni daban-daban masaman afannin kiwon lafiya inda gomnatin tace tarage kaso hansin (50) cikin kudadan da Yan kasa suke kashewa a asibitoci daban daban mallakin gomnatin birni da karkara bayan haka asanar dacewa haihuwa kyauta ce batare da biyan ko sisi ba sanan kuma andauki nauyin yiwa yara magani kyauta sabuwar haihuwa zuwa dan shekara biyar5 bugo da kari gomnatin taduba irin kudin da masu ciwon koda suke kashewa anbada lamanin ayimusu aiki kyauta.
Agaskiya babu abin dazamuce da shugaban ninmu sai muce alhamdulillah kuma mucigaba dayimusu kyaukyawar addu'a abisa manifofinsu na alkhairi
yakamata kuma awayar wa da mutananmu na karkara kai saboda wasu likitocin sudinga zalintarsu sanan abi sau da kafa danganin antabatar dawanan ragwaman. allah katsare niger daga sherin makiya
Niger kasata abin alfaharina.
Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim nafiou yelwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.