
13/08/2025
A cewar Mataimakin Sakataren Ƙungiyar Marubuta Labarin Wasanni reshen jihar Kano, Muzzammil Dalha Yola, har yanzu a lig ɗin Nijeriya babu zaƙaƙuran ’yan wasa da za su iya gogayya da takwarorinsu na sauran ƙasashen Afirka.
Masana harkokin wasanni a Nijeriya suna ganin Sudan ta cancanci jinjina saboda duk da yakin da ƙasar ke ciki, hakan bai sa ’yan wasanta sun karaya ba, inda s**a lallasa Super Eagles ta Nijeriya da ci 4 da nema a gasar CHAN.