Taurarin kannywood Buk fm98.9

  • Home
  • Taurarin kannywood Buk fm98.9

Taurarin kannywood Buk fm98.9 Buk FM 98.9 kannywood news

Akula sosai
16/09/2022

Akula sosai

16/09/2022

Subhanallahi anyi mana Hacked din account din mu na Instagram, Wannan sanarwace tamusamman musamman ga jariman Kannywood.

13/09/2022

Ayau zamu kawo muku Shirin TAURARIN KANNYWOOD tare da matashin Mawaki anan Kano UMAR UK wacce Tambaya kukeso ya amsa muku akan wakokinsa ku biyomu da misalin karfe 4 na yamma domin kasancewa damu acikin Shirin BUK FM RADIO 98.9

Muna godiya masu bibiyarmu ashafinmu na Facebook daga wanna gari kuke tare damu?    .98.9
12/09/2022

Muna godiya masu bibiyarmu ashafinmu na Facebook daga wanna gari kuke tare damu?

.98.9

LABARI  DUMINSA.....Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Ha...
08/09/2022

LABARI DUMINSA.....

Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan nan.

A sanarwar da NBC ta fitar ta ce waƙar 'Warr' ta bayyana rashin tarbiyya da kalaman da ba su dace ba.

Hukumar ta ce ''a cikin waƙar akwai zagi kai tsaye da kuma nuna yadda wasu ke tangadi bayan sun bugu da barasa ko kuma giya.''

SHIRIN TAURARIN KANNYWOOD NA WANNAN MAKON 👇👇Ku kasance damu anjima da misalin karfe 4 na yamma, A yau zamu Tattauna da F...
06/09/2022

SHIRIN TAURARIN KANNYWOOD NA WANNAN MAKON 👇👇

Ku kasance damu anjima da misalin karfe 4 na yamma, A yau zamu Tattauna da Fitaccan Mawakin nan Abdul D one acikin Shirin mu, Wacce Tambaya kukeso ya amsa muku Musamman akan alban dinsa da zai saki Ayau din nan Mai suna

04/09/2022

ABDUL D ONE KO ADO GWANJA WA KUKESO MU GAYYATO MUKU A MAKO MAI MAKAWA? 🔥🔥🔥🔥

Wajibi Ne Mawaƙi Ado Gwanja Ya Gaggauta Tuba Wajen Allah A Matsayinsa Na   Da Muke Mu'amala Da Shi Saboda Yana Koyawa Ya...
03/09/2022

Wajibi Ne Mawaƙi Ado Gwanja Ya Gaggauta Tuba Wajen Allah A Matsayinsa Na Da Muke Mu'amala Da Shi Saboda Yana Koyawa Yara B@tsa Da Waƙarsa Ta 'A Sosa', Cewar Sheikh Abdallah Gadon Kaya

DAGA Jamilu Dabawa

Kana hannu ma🤣🤣🤣🤣
03/09/2022

Kana hannu ma🤣🤣🤣🤣

02/09/2022

Shin kun Kalli labarina Na yau?

Fitaccan Jarimin Kannywood Abdul Sahir yayi mana Karin haske akan Rashin Hadin Kai a Kannywood,Abdul Sahir Wanda akafi s...
02/09/2022

Fitaccan Jarimin Kannywood Abdul Sahir yayi mana Karin haske akan Rashin Hadin Kai a Kannywood,

Abdul Sahir Wanda akafi sani da Malam Ali nacikin Shirin kwanacasain Yace Babban kalubalen Yan Kannywood shine Rashin Hadin Kai, zamu hadu akan matsaya Daya Dan maganace abubuwan da ke Hana Kannywood Cigaba da tuni Kannywood ta wuce yadda ake zato.

  SEASON 5. In sha Allah Gobe Juma’at zai fara zuwar Muku. Karfe 8:30pm  A kan Tashar Saira Movies dake kan YouTube. Sai...
01/09/2022

SEASON 5. In sha Allah Gobe Juma’at zai fara zuwar Muku. Karfe 8:30pm A kan Tashar Saira Movies dake kan YouTube. Sai karfe 9:00pm a Tashar AREWA24 Allah ka taimake mu da taimakon Ka 🤲 1Love Masoya 🙌❤️🌎

Za A Kara Yanke Wani S@she Na Kafar Fatima Sakamakon Rashin Yi Mata Aiki Mai Kyau A Farko..karye ne Ali Nuhu bai ba ta t...
01/09/2022

Za A Kara Yanke Wani S@she Na Kafar Fatima Sakamakon Rashin Yi Mata Aiki Mai Kyau A Farko
..karye ne Ali Nuhu bai ba ta tallafin naira milyan biyu ba, cewar 'yan uwanta

Sakamakon rashin samun kyakkyawar kulawa ta hanyar yin aiki yadda ya kamata ya sa an garzayo da Fatima zuwa wani Asibiti dake Abuja daga Sokoto domin sake yanke wani sashe na kafarta.

Fatima wadda yanzu haka an shigo da ita Abuja, za a kara yanka wani sashen kafar na ta ne zuwa saman gwaiwar ta, kamar yadda rahotanni s**a nuna, kasancewar aikin da aka yi mata a farko ba haka ya kamata ya kasance ba, wanda idan ba a yanke din ba zai iya jawo mata damuwa.

Idan ba a manta ba dai, Fatima ta gamu da tsautsayin yanke mata kafa ne sakamakon taka da wani dan makarantar su ya yi a yayin bikin kammala jarabawa a Sokoto.

Tun a farko dai Fatima Sulaiman ta soma jinya ne a asibitin dake jihar Sokoto, kafin daga bisani aka garzayo da ita zuwa Abuja.

A gefe daya kuma yayan Fatima ya tabbatarwa da RARIYA cewa batun jita-jitar da ake yadawa cewa fitaccen jarumin finafinan Hausa, Ali Nuhu ya bada gudummawar naira milyan biyu domin jinyar kanwar tasa, ba gaskiya bane, labari ne mara makama bare tushe. Don haka ne ya yi kira da jama'a da su yi watsi da wannan jita-jitar.

- Rariya

Jarimin Kannywood Abdul Sahir yace baisan aikin jarida yana da wahala ba saida ya fito acikin Saban Shirin film din
01/09/2022

Jarimin Kannywood Abdul Sahir yace baisan aikin jarida yana da wahala ba saida ya fito acikin Saban Shirin film din

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 'Y@n   Sun Kaiwa Sheik Yusuf Gurntum Da Tawagarsa Hari A Hanyar Su Ta Dawowa Daga Wa...
31/08/2022

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

'Y@n Sun Kaiwa Sheik Yusuf Gurntum Da Tawagarsa Hari A Hanyar Su Ta Dawowa Daga Wa'azi A Nijar

Saidai Alhamdulillah, rahotanni sun nuna cewa Malam da tawagar tasa sun tsira, inda yanzu haka suna kan hanyar dawowa.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taurarin kannywood Buk fm98.9 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taurarin kannywood Buk fm98.9:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share