11/10/2025
*ποΈDAN UWANA....ποΈ*
*Ka gyara dangantakarka da Allah komai zai gyaru Idan kana so rayuwarka ta sami kwanciyar hankali ka fara da gyara zuciyarka da alakar ka da Mahaliccinka Idan ka kusanci Allah zai kusance ka Idan ka nemi gafararsa zai gafarta maka Idan ka dogara gare shi zai wadatar da kai ko da duniya ta juya maka baya*
*Kada ka manta*
*1οΈβ£ Sallah ita ce ginshikin addini*
*2οΈβ£ Zikiri yana tsarkake zuciya*
*3οΈβ£ Tuba tana share zunubi*
*4οΈβ£ Hakuri yana jawo nasara*
*5οΈβ£ Shukura yana Ζara niβima*
*Ka rayu da niyyar neman yardar Allah ba yabo daga mutane ba*
*Duk wanda ya gyara alakar sa da Allah Allah zai gyara masa alakar sa da mutane...ππ»*