10/24/2025
Mu yanzu a karamar hukumar kabo ba korafi, Hon. Lawan najume ya fitar da jama’ar kabo daga masifar kuncin rayuwa da gwamnatin apc ta kawo, kuma ko mutum baya tsoron Allah yasan hon lawan najume yana aiki a karamar hukumar kabo:-
Hon. Jamilu Uba Kabo