๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ Barka da zuwa Football Hausa, Muna kawo muku labarai ingantattu da ษ—umi-ษ—umin su na duniyar wasanni, musamman domin masu sauraronmu na harshen Hausa.

Muna kan Tiktok mai suna FootballHausa. Domin Talla - Adverts: ๐Ÿ‘‡
08165108337

A hukumance: Jerin yan wasa sha dayan farko XI na Monaco da zasu fafata da Inter a wasan sada zumunta anjima da karfe 6p...
08/08/2025

A hukumance: Jerin yan wasa sha dayan farko XI na Monaco da zasu fafata da Inter a wasan sada zumunta anjima da karfe 6pm. ๐Ÿ”ฅ

Zaku Iya Kallon Wannan Wasa Da Kowanne Irin Wasa A Wayarku Kamar Kuna Kalla A TV Idan Har Kuka Sauke Wannan Manhajar! ๐Ÿ˜๐Ÿ“บ

Domin Bibiya ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://app.sofascore.com/nixz/NRM

A hukumance: Jerin yan wasa sha dayan farko XI na Inter Milan da zasu fafata da Monaco anjima a wasan sada zumunta da ka...
08/08/2025

A hukumance: Jerin yan wasa sha dayan farko XI na Inter Milan da zasu fafata da Monaco anjima a wasan sada zumunta da karfe 6pm. ๐Ÿ”ฅ

Zaku Iya Kallon Wannan Wasa Da Kowanne Irin Wasa A Wayarku Kamar Kuna Kalla A TV Idan Har Kuka Sauke Wannan Manhajar! ๐Ÿ˜๐Ÿ“บ

Domin Bibiya ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://app.sofascore.com/nixz/NRM

๐Ÿšจ SABUWA: Manchester United ta amince a tura Rasmus Hรธjlund aro zuwa wata ฦ™ungiya, amma shi kuwa ya nace yana son ci gab...
08/08/2025

๐Ÿšจ SABUWA: Manchester United ta amince a tura Rasmus Hรธjlund aro zuwa wata ฦ™ungiya, amma shi kuwa ya nace yana son ci gaba da zama a ฦ™ungiyar.

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

๐Ÿคฏ AI ya ba da hasashen ฦ™ungiyoyi 4 da s**a ke iya lashe gasar Champions League a kakar gaba:โ€ข Liverpoolโ€ข Chelseaโ€ข PSGโ€ข A...
08/08/2025

๐Ÿคฏ AI ya ba da hasashen ฦ™ungiyoyi 4 da s**a ke iya lashe gasar Champions League a kakar gaba:

โ€ข Liverpool
โ€ข Chelsea
โ€ข PSG
โ€ข Arsenal

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

โœ… ๐€๐ ๐“๐€๐๐๐€๐“๐€๐‘: Atlรฉtico Madrid ta kammala ษ—aukar Raspadori daga Napoli akan Fam miliyan 26. Kuma ษ—an wasan na kasar Ital...
08/08/2025

โœ… ๐€๐ ๐“๐€๐๐๐€๐“๐€๐‘: Atlรฉtico Madrid ta kammala ษ—aukar Raspadori daga Napoli akan Fam miliyan 26. Kuma ษ—an wasan na kasar Italiya ya shirya sanya hannu a ฦ™ungiyar har zuwa 2030! โค๏ธโœ๏ธ

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

Ter Stegen: "Mai yiwuwa abubuwa da yawa sun canza, amma abu ษ—aya da ba zai taษ“a canjuwa ba a zuciya ta shine soyayyar Ba...
08/08/2025

Ter Stegen: "Mai yiwuwa abubuwa da yawa sun canza, amma abu ษ—aya da ba zai taษ“a canjuwa ba a zuciya ta shine soyayyar Barca, ina son ku, Culers!"

A saฦ™on da ya wallafa wa magoya bayan Barรงa a shafin sa na IG.

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

Balloon d'Or?Cristiano Ronaldo: "Karya ce kawai"โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ
08/08/2025

Balloon d'Or?

Cristiano Ronaldo: "Karya ce kawai"

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

Da ษ—umi ษ—umi: Al-Nassr ta fara tattaunawa da dan wasa Kingsley Coman akan yiyuwar ษ—aukar sa daga Bayern Munich. [Fabrizi...
08/08/2025

Da ษ—umi ษ—umi: Al-Nassr ta fara tattaunawa da dan wasa Kingsley Coman akan yiyuwar ษ—aukar sa daga Bayern Munich. [Fabrizio Romano]

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

A hukumance: Jerin yan wasa sha dayan farko XI na Chelsea da Bayer Leverkusen da zasu fafata a wasan sada zumunta anjima...
08/08/2025

A hukumance: Jerin yan wasa sha dayan farko XI na Chelsea da Bayer Leverkusen da zasu fafata a wasan sada zumunta anjima da karfe 6pm. ๐Ÿค

๐‚๐‹๐”๐ ๐…๐‘๐„๐ˆ๐๐ƒ๐‹๐˜

Zaku iya kallon wannan wasa da sauran wasanni cikin sauฦ™i harda ma wasu tarihin kwallon kafa idan har kuka sauke Manhajar SOFASCORE ๐Ÿ˜โœ…๐Ÿ’ฏ

Domin Bibiya ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://app.sofascore.com/nixz

PSG na son a kalla fam miliyan 26 kan Gianluigi Donnarumma bayan ta yanke shawarar kin sabunta kwantiragin sa, in ji Ben...
08/08/2025

PSG na son a kalla fam miliyan 26 kan Gianluigi Donnarumma bayan ta yanke shawarar kin sabunta kwantiragin sa, in ji Ben Jacob.

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

๐Ÿ“ฒ Wato Shi Kansa Dan Wasa Alhaji Umaru Antonio Rudiger Yana Jin Dadin Amfani Da Manahajar Nan Ta Duba Wasannin DaTarihin...
08/08/2025

๐Ÿ“ฒ Wato Shi Kansa Dan Wasa Alhaji Umaru Antonio Rudiger Yana Jin Dadin Amfani Da Manahajar Nan Ta Duba Wasannin DaTarihin Kungiya Da Tarihin Yan Wasa Kai Harma da League Din Gida Nigeria kaima Zaka Iya Sauke Naka Idan Ka Taba Link Dinnan Na Kasa. ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://app.sofascore.com/nixz

๐Ÿ‘‘ Cristiano Ronaldo a kwallon kafa da kuma abubuwan da ya cimma:๐ŸŸข Euro Cup: 1 ๐ŸŸข Kwallaye: 938๐ŸŸข Ballon d'Or: 5๐ŸŸข Takalmin ...
08/08/2025

๐Ÿ‘‘ Cristiano Ronaldo a kwallon kafa da kuma abubuwan da ya cimma:
๐ŸŸข Euro Cup: 1
๐ŸŸข Kwallaye: 938
๐ŸŸข Ballon d'Or: 5
๐ŸŸข Takalmin Zinare: 4
๐ŸŸข Taimako: 257
๐ŸŸข Champions League: 5
๐ŸŸข Wasanni: 1281
๐ŸŸข Nations League: 2
๐ŸŸข Kofina: 36

Kalma daya takk akan Gwanki! ๐Ÿโœจ

โ–ช๏ธ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

Address

Pike Street, Seattle Township, Washington DC
Bauchi

Telephone

+2348162356908

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share