TSL Hausa Online

  • Home
  • TSL Hausa Online

TSL Hausa Online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from TSL Hausa Online, Media/News Company, .

TSL Hausa Online taskar sahihan Labarai na kasa da ketare dama labaran Wasannin zamu Rika wallafa bidiyo, Muna aiki tukuru na tsawon awa 24 wajen shiga lungu da sako don kalato muku sahihan Labarai.

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya mika takardun neman izinin gina tashar jiragen ruwa mafi g...
16/07/2025

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya mika takardun neman izinin gina tashar jiragen ruwa mafi girma da zurfi a fadin Najeriya a jihar Ogun.

15/07/2025

TUN BAYAN SANARWAR RASUWAR TSOHON SHUGABAN KASA Muhammadu Buhari WANDA AKAYI JANA'IZZAR A YAU TAKATA A MAHAIFARSA DAKE DAURA,

YAN KASA SUN CIGABA DA NUNA JIMAMIN DAMA MIKA SAKON TA'AZZARSU GA YAN UWA IYALAI DA ABOKAN ARZIKI JA'AFAR MUHAMMAD DAN MAINOMA SHIMA YA MIKA SAKON TA'AZZARSA KAMAR SAURAN YAN NIJERIYA 👇

Mai gidana ya bar min wasiyyar cewa in roƙa masa gafarar ƴan Najeriya kafin ya rasu—Aisha BuhariMai ɗakin marigayi tsoho...
13/07/2025

Mai gidana ya bar min wasiyyar cewa in roƙa masa gafarar ƴan Najeriya kafin ya rasu—Aisha Buhari

Mai ɗakin marigayi tsohon shugaban Najeriya Muhammad Buhari Aisha, ta nemi ƴan ƙasar su yafewa mai gidanta tun gabanin a shigar da shi Kabari, Aisha tace.

"Tunda ya sauka daga mulki maganar da yake yawan faɗa min a duk lokacin da muke fira ita ce, idan ya riga ni mutuwa in isar da saƙon sa ga ƴan Najeriya cewar su yafe masa kura-kuren da yayi a mulkinsa kasancewar sa ɗan adam mai yin dai-dai da rashin dai-dai, saboda haka don Allah ina roƙon kowa da koya ya yafe masa tun kafin a kai shi makwancin sa"—In ji ta

A madadin ma'aikatan TSL Hausa Online Muna masu mika sakon ta'aziyyarmu zuwa GA iyalai da yan uwan tsohon shugaban kasa ...
13/07/2025

A madadin ma'aikatan TSL Hausa Online Muna masu mika sakon ta'aziyyarmu zuwa GA iyalai da yan uwan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari Bisa rasuwarsa Allah ubangiji yakara musu da sauran kasa jimirin rashinsa yasa aljannah ce makomarsa

Amin thumma Amin ku Mika sakon ta'aziyyarku

Sanata Ireti Kingibe, wacce ke wakiltar Babban Birnin Tarayya, ta sanar da ficewarta daga jam’iyyar LP zuwa ADC.
12/07/2025

Sanata Ireti Kingibe, wacce ke wakiltar Babban Birnin Tarayya, ta sanar da ficewarta daga jam’iyyar LP zuwa ADC.

12/07/2025

Sheik Salihu Alkali Zaria Wanda Malamin Addini ne yace Haramune kwata kwata Allah ya Hana yin hakan Kuma yaja kunne matuka GA masu aikatawa👇👇👇👇

Dan Bello ya shaki iskar yanci Bayan tsarewa har na tsawon awa daya da jami'an tsaro s**a mishi a filin jirgin saman Mal...
12/07/2025

Dan Bello ya shaki iskar yanci Bayan tsarewa har na tsawon awa daya da jami'an tsaro s**a mishi a filin jirgin saman Malam Aminu Kano Dake Kano

A wata hira da kayi dashi ta wayar salula Dan Bello yace Bayan saukarsa NE Wasu mutane s**a zo s**a karbi fasfotinsa Daga bisani bayan barrister Abba Hikima yazo aka danyi magan ganu da Wasu turanci na awa guda kafin Daga bisani sauka sallameshi



Follow TSL Hausa Online Dan Samun Labarai da Dumi Dumi

Zaben kana nan hukumomin jihar Legas!A wata mazaba mai lamba 014 Dake da mutane 669 da s**a yi rajistar Katin zabe mutan...
12/07/2025

Zaben kana nan hukumomin jihar Legas!

A wata mazaba mai lamba 014 Dake da mutane 669 da s**a yi rajistar Katin zabe mutane 60 ne kacal s**a fito s**a kada kuri'a Bayan awa uku da fara zabe
Da alama mutane sun fara cire tsammani Daga yan siyasa



Follow TSL Hausa Online Dan Samun Labarai da Dumi Dumi

Yanzu Yanzu : a Wani Rahoton da TSL Hausa Online  ta Samu ya nuna cewar An k**a Dan bello a KanoRahoton daga filin jirgi...
12/07/2025

Yanzu Yanzu : a Wani Rahoton da TSL Hausa Online ta Samu ya nuna cewar An k**a Dan bello a Kano
Rahoton daga filin jirgin saman Malam Aminu Kano ya bayyana cewar jami'an tsaro da ake zargin daga Abuja suke sun k**a matashi nan Bello Habib Galadanci da aka fi sani da Dan Bello.

WATA MIYAR..Nan Wani  Asibitin kula da Lafiya a mataki farko ke nan wato (Primary Healthcare Centre) Da Shugaban Karamar...
12/07/2025

WATA MIYAR..

Nan Wani Asibitin kula da Lafiya a mataki farko ke nan wato (Primary Healthcare Centre) Da Shugaban Karamar Hukumar Ikosi-Isheri Dake Jihar Legos Ya Gina A Yankinsa

Ko a fadin Arewa akwai Primary Health care irin wannan?


Follow TSL Hausa Online Dan Samun Labarai da Dumi Dumi Dumi

Da gangan na ƙirƙiri labarin beraye sun shiga Villa don kawar da hankulan ƴan Nijeriya daga rashin lafiyar Buhari -inji ...
12/07/2025

Da gangan na ƙirƙiri labarin beraye sun shiga Villa don kawar da hankulan ƴan Nijeriya daga rashin lafiyar Buhari -inji Garba Shehu

Follow TSL Hausa Online Dan Samun Labarai da Dumi Dumi

Ban kalubalanci shugaban kasa bola Ahmed Tinubu ba game da dakatar da Fubara ba-kashim           Follow TSL Hausa Online...
12/07/2025

Ban kalubalanci shugaban kasa bola Ahmed Tinubu ba game da dakatar da Fubara ba-kashim



Follow TSL Hausa Online Dan Samun Labarai da Dumi Dumi

Address

MI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TSL Hausa Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share