The Facts Zone

  • Home
  • The Facts Zone

The Facts Zone Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from The Facts Zone, Media/News Company, .

23/02/2024

Welcome back...

I DIDN'T ATTEND PRIMARY, SECONDARY SCHOOL; MY UNIVERSITY CERTIFICATES STOLEN BY UNKNOWN SOLDIERS : TINUBU TELLS INEC.
25/06/2022

I DIDN'T ATTEND PRIMARY, SECONDARY SCHOOL; MY UNIVERSITY CERTIFICATES STOLEN BY UNKNOWN SOLDIERS : TINUBU TELLS INEC.

KWAMITIN TANTANCE YAN TAKARAR SHUGABAN KASA NA JAM'IYYAR APC YA WANCAKALAR DA YAN TAKARA GOMA SABODA YAWAN SHEKARU...DA ...
03/06/2022

KWAMITIN TANTANCE YAN TAKARAR SHUGABAN KASA NA JAM'IYYAR APC YA WANCAKALAR DA YAN TAKARA GOMA SABODA YAWAN SHEKARU...

DA WA DA WA KUKE TUNANIN AN WANCAKALAR???

ATIKU YA LASHE ZABEN FIDDA GWANI NA PDP:Tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fitar da gwani na ...
29/05/2022

ATIKU YA LASHE ZABEN FIDDA GWANI NA PDP:
Tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP.

Atiku ya lashe zaɓen ne da ƙuri'a 371, bayan ya kayar da gwamnan Rivers Nyesom Wike wanda ya zo na biyu da ƙuri'a 237.

Kafin fara zaɓen ne gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwar ya sanar da janye wa Atiku, tare da umartar dukkan waɗanda za su zaɓe shi su mara wa Atiku baya.

Ƙuri'ar da kowanne ɗan takara ya samu
Tariela Oliver 1

Sam Ohabunwa 1

Pius Anyim 14

Udom Emmanuel 38

Bala Mohammed 20

Bukola Saraki 70

Nyesom Wike 237

Atiku Abubakar 371

Ayo Fayose 0

Dele Momodu O

Charles Ugwu 0

Chukwendu Kalu 0

Ko a shekarar 2019 ma Atiku ya yi wa PDP takara, amma ya yi rashin nasara a babban zaɓe, wanda shugaba Muhammadu Buhari mai ci ya lashe.

A yanzu haka Atiku ɗan shekaru 75, zai fuskanci duk wanda APC za ta tsayar a nata zaɓen da za ta yi a ranakun shida da bakwai na watan Yuni.

Wannan ne karo na shida da Atiku Abubakar ke yin takarar shugaban ƙasa ba tare da ya samun nasara ba.

01/05/2022

YAU CE RANAR KYALKYALA DARIYA TA DUNIYA:-
A wani irin yanayi kuke iya kyalkyala dariya???

30/04/2022

RANAR LITININ ZA'AYI SALLAH, BA LAHADI BA.
Hukumomi a Saudiyya sun ce ba'a ga watan shawwal ba a yau Laraba, Dan haka za'ayi azumi talatin, yayinda za'ayi Karamar Sallah ranar Litinin.
Shin wani kalar kaya zakaje idi???

TROUBLE FOR U.S DOLLAR, AS RUSSIA SELLS IN ROUBLES:The Russian Currency "Roubles" closed at it's strongest this month ag...
27/03/2022

TROUBLE FOR U.S DOLLAR, AS RUSSIA SELLS IN ROUBLES:
The Russian Currency "Roubles" closed at it's strongest this month against the dollar, both in Moscow and Offshore exchanges. This comes after Russia starts selling it's gas in Roubles.

YAU CE RANAR TSAFTAR HAKORA TA DUNIYA:Shin kuna tsaftace bakinku sama da sau 2 a rana???
20/03/2022

YAU CE RANAR TSAFTAR HAKORA TA DUNIYA:
Shin kuna tsaftace bakinku sama da sau 2 a rana???

Trouble for U.S, as Saudi Arabia considers accepting Yuan instead of Dollars for oil sales.
16/03/2022

Trouble for U.S, as Saudi Arabia considers accepting Yuan instead of Dollars for oil sales.

We heard for years that the doors is open to join NATO, but we also heard that we could not join. We now understand that...
16/03/2022

We heard for years that the doors is open to join NATO, but we also heard that we could not join. We now understand that it's truth and recognized that we couldn't join.

RUSSIA VOW TO OPT-OUT OF NUCLEAR TREATY:Russia responds to sanctions by U.S and allies by opting out of nuclear treaty, ...
26/02/2022

RUSSIA VOW TO OPT-OUT OF NUCLEAR TREATY:
Russia responds to sanctions by U.S and allies by opting out of nuclear treaty, a treaty restricting possession of nuclear arm.
Russia also threatened to freeze account of all enemy nations, nationalize both Banks and companies own by foreigners who are against it's Ukrainian invasion.
Russia will also restore death penalty on capital offence.

U.S AND ALLIES VOW TO DISCONNECT RUSSIA FROM SWIFT OVER UKRAINE INVASION:U.S and some European countries threatened Russ...
26/02/2022

U.S AND ALLIES VOW TO DISCONNECT RUSSIA FROM SWIFT OVER UKRAINE INVASION:
U.S and some European countries threatened Russia to be excluded from SWIFT(The Society for Worldwide Interbank Financial Telecommunication) if Russia do not retrieve it's military from Ukraine.
This sanction is capable of crippling most of European Industries, as Russia supplies more than 42% of gass in Europe.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Facts Zone posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share