14/02/2025
Bayanai game da yadda za'a bamu allocation ɗin Paws, da allocation ɗin kansa suna tafe. Sannan X sun dawo da account ɗin dev ɗin Paws mai suna Armin. 🔥
Ku tuna...
Holders din Wif, Bonk, Pengu, Stnk, Giga.
Masu amfani da Jupiter, Raydium, Solana Phone, Magic Eden, Jito
Dukkan su 7.5% na supply ɗin Paws za'a basu, kuma mu sani duk masu amfani da abubuwan dana lissafa a sama ba talakawa bane, ya kamata ayi musu sallama ta musamman. Kuyi tunanin community ɗin da aka ware musu 62.5% na supply nawa ya kamata su samu. Lokacin yin kuɗin ku yayi ƴanbaiwa. Idan waɗanchan za'a basu average ɗin $30, ya kamata ɗanbaiwa ya samu mafi ƙarancin $200 🔥🔥🔥
https://app.earnos.com?ref=Abdallah31
Idan kayi Paws, kayi joining EARN OS. Anayin daily check-in, ku daure kuyi kona kwana uku ne, da tasks ɗin da suke available.