21/07/2025
Harkar ilmi fa a nigeria kullum ƙara rushe wa take !!!😭
Ni kuwa banga ta yaya Al ummar da ta ƙasƙantar da harkar ilmi da masu ilmin cikin ta
Kuma zata yi Nasara ba.🤔💔 (( farfesa yana saida kayan miya))
ƙasar mu zata cigaba da komawa baya inde ba a gyara wannan matsalar ba !!!💔