Premier Radio 102.7 FM

Premier Radio 102.7 FM Arewa's Premier Radio Station
(3)

Lokutan sallah a jihar Kano da kewaye na yau Asabar 13 Rabi’ul Awwal 1447 AH/. 6 Satumba  2025.
06/09/2025

Lokutan sallah a jihar Kano da kewaye na yau Asabar 13 Rabi’ul Awwal 1447 AH/. 6 Satumba 2025.

06/09/2025

Labaran Asubah| Aminu Abdullahi Ibrahimm| 06/09/2025

SPONSORED A ci gaba da shirin tallafa wa matasa da masu gwagwarmaya a yankin Tudunwada da ke Jihar Kano, Shugabar Karama...
05/09/2025

SPONSORED
A ci gaba da shirin tallafa wa matasa da masu gwagwarmaya a yankin Tudunwada da ke Jihar Kano, Shugabar Karamar Hukumar Tudunwada kuma Shugabar ALGON ta Jihar Kano, Hajiya Sa’adatu Salisu Soja, a karo na biyu, ta raba sabbin babura guda 32 ga wasu matasa da mazauna yankin.

Shirin wanda aka sanya masa suna “Garkuwa Motorcycle Empowerment”, wani ɓangare ne na kokarin bunkasa tattalin arziki da taimakawa matasa su dogara da kansu, tare da rage zaman banza da aikata laifi.

Wadanda S**a Amfana da Rabon Babura – Zagaye na Biyu:

1. Nura Nokia
2. Ata Malam
3. Ahmad Shehu
4. Alh. Sale Mai Goro
5. Sabo Me Biri
6. CRC
7. Lafiya Jari
8. Kano Propa
9. Kwankwasiyya
10. Auwalu Dangaram
11. Messi Shar
12. Kabiru Makalele
13. Mustapha Faska
14. Dawa Gandu
15. Mai Malafa
16. Kalos Nataala
17. Sani Baban Garkuw
18. Nuru Fele
19. Mustapha Mangyadi
20. Gidan Hakimi
21. Kabiru Jan Wuya
22. Garba Maroki
23. Sale Dan Uwa
24. Tudun Wada Burum-Burum
25. Umar Ibrahim Bature
26. Usman Painter
27. Magaj Oga Shago
28. Nazifi Yusuf Sarkin Yaki
29. Sule Autan Media
30. Imam Nazifi Tudun Wada
31. Imam Abubakar Tudun Wada
32. Imam Mujittafa Titin Faska

Hajiya Sa'adutu Soja ta taya wandanda s**a rabauta murna

05/09/2025

Labaran Duniya | Mukhtar Yahya Usman & Abdurrashid Hussain | 05-09-2025

05/09/2025

Labaran Kasa | Nafi'u Usman Rabi'u | 5-9-2025

Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta kasa da kasa (Human Right Network) ta koka kan rawar da shugabar Karamar Hukumar Tudun-...
05/09/2025

Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta kasa da kasa (Human Right Network) ta koka kan rawar da shugabar Karamar Hukumar Tudun-Wada, Hajiya Sa’adatu ta taka a rikicin da ya barke tsakanin kananan ‘yan kasuwa makera da ‘yan barandar siyasa a kan batun rusau.

Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta kasa da kasa (Human Right Network) ta koka kan rawar da shugabar

Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
05/09/2025

Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.


05/09/2025

Bincike ya gano Najeriya na sahun gaba a jerin mace-macen mutane sakamakon kamuwa da cutar Kwalara

SPONSOREDHakan na kunshe ne cikin wata takardar korafi da hadakar kungiyoyin ci gaban al’ummar yankin s**a aikewa hukuma...
05/09/2025

SPONSORED
Hakan na kunshe ne cikin wata takardar korafi da hadakar kungiyoyin ci gaban al’ummar yankin s**a aikewa hukumar ta ICPC wadda ta samu sanya hannun Mustapha Hassan.

A cewar takardar, akwai bukatar Dan majalisar yayi bayani akan ayyukan mazabun da yake gudanarwa, wadanda basu da inganci kwata-kwata idan aka kwatanta da kudaden da ake bawa yan majalisu wajen gudanar da ayyukan Mazabu.

Kungiyoyin sun bada misali da ayyukan titin Mazabar Gobirawa wanda ya wuce ta gaban gidan Marigayi Sani Mai Ishiriniya, da titin Cross Fire zuwa Kofar Ruwa, wadanda tace ko kusa basu nagartar da za’a ce dan majalisar tarayya ne ya gudanar da su.

Takardar sammacen wadda mataimakin kwamishinan ƴansanda mai kula da ɓangaren binciken manyan laifuka Zubairu Abdullahi y...
05/09/2025

Takardar sammacen wadda mataimakin kwamishinan ƴansanda mai kula da ɓangaren binciken manyan laifuka Zubairu Abdullahi ya fitar ta kuma ambato wasu shugabannin jam’iyyar haɗaka ta ADC a cikin waɗanda rundunar ke gayyata.

Ɗaya daga cikin masu magana da yawun jam'iyyar ADC, Faisal Kabir ya tabbatar ta batun karbar takardar tare da cewa jam'iyyar na nazari a kai kafin yanke hukunci.

Cikinsu har da shugaban jam’iyyar ta ADC reshen arewa maso yamma, Ja’afaru Sani.

Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa Abdulsalam ya amsa fitar da sama da naira biliyan 1.17 a watan Nuwamba 2023, abin ...
05/09/2025

Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa Abdulsalam ya amsa fitar da sama da naira biliyan 1.17 a watan Nuwamba 2023, abin da aka bayyana a matsayin tushen badakalar.

Rahoton ya kuma ce an bi ta hannun kamfanoni na bogi da ‘yan canji wajen karkatar da kudin, har ma aka bai wa wasu mutane dala miliyan daya a Abuja.

Rahoton ya nuna Hukumar ICPC ta riga ta karbo naira biliyan 1.1 daga cikin kudaden, yayin da kotu ta kwace karin naira miliyan 142 daga asusun da ake alakanta da Daraktan Fadar Gwamna Abba Kabir Yusuf, Abdullahi Rogo.

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana ayyukan mazaɓu da ‘ƴan majalisar dokoki na ƙasa da na jihohi ke y...
05/09/2025

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana ayyukan mazaɓu da ‘ƴan majalisar dokoki na ƙasa da na jihohi ke yi a matsayin tamkar fashi da rana tsaka ne

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana ayyukan mazaɓu da ‘ƴan majalisar dokoki na ƙasa da na jihohi

Address

No 5 Race Course Road, Nassarawa GRA, Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Premier Radio 102.7 FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Premier Radio 102.7 FM:

Share