
26/08/2024
SAKON DOGs ZUWA GA COMMUNITY
DoGs sukace Telegram tamkar Gida ne a wajen mu a ciki muke haduwa da juna a ciki muke dukkan harkokin mu.....
Muna tare da gaskiya, Muna tare da tsare bayanan mutanen mu, Muna tare da Pavel a lokacin dadi ko akasin haka...
Muna Nan a kan bakan mu gobe 26 ga august Karfe 1 agogon Nigeria Dogs ze bayyana a Kasuwanni....
Ku kasance cikin juriya da hadin kai, a kowanne hali....
Naku Dogs 🐶🐶🐶