24/03/2024
Wacce hanya akebi domin ayi withdrawal din "Addex Tokens Airdrop" zuwa kan Phantom Wallet??
To ga cikakken bayani akai:
1] Kana shiga Phantom Wallet dinka daga sama zakaga gurin da aka rubuta "Received, Buy, Send" sai kayi click akan (Received)
2] Kana shiga gurin Received zakaga jerin addresses kamar haka; Solana, Ethereum, Polygon sai kayi copy din (Solana Address) dinka.
3] Sai kaje cikin Telegram Airdrop Bot dinka na Addex Token din, kayi click akan (Balance) zakaga wani guri an rubuta "Output" sai kayi click akai.
4] Zai nunoma wani rubutu kamar haka; (Please enter the account number, the account must be in the phantom.app wallet, if the account is specified incorrectly, Addex coins will not be received)
Abunda zakai shine: Sai ka saka Wallet address dinka na Phantom Wallet daka copied kawai akasan rubutun.
5] Zai sake cema: (Action Completed) daga kasa kuma zakaga an rubuta "Next" sai kayi click akai.
6] Bayan kayi click akai zai nunama rubutu kamar haka: (Enter the amount to withdraw, the minimum amount 2300 Addex coins)
To kawai sai ka rubuta adadin amount din da kakeson kayi withdraw a Number misali: 2800. Amma ka tabbatar da yawan tokens din naka yakai adadin abunda s**ace kafin kayi withdraw din shine (2300 Addex).
7] Kanayin hakan, zakaga sun cema: (Withdrawal request has been created 👌)
Shikenan ka gama, sai kayi click akan "Cancel" daga kasan gurin rubutun Keyboard dinka.
In shaa Allah indai kabi wannan hanyar zakayi withdrawal dinka successfully. Amma wani lokacin yana daukar lokaci kafin ya sauka. To sai kawai kadan jira zai sauka a Wallet dinka.
Kamar yadda s**ace shine: kayi amfani da (Phantom Wallet or Trust Wallet). Amma tunda babban abunda suke buka shine, Solana Wallet Address, so zaka iya amfani da sauran Solana Wallet ma gurin withdraw din babu matsala.
Amma kawai kayi amfani da wayanda s**ace ayi dasu zaifi. Ga wanda kuma baiyi participating ba haryanzu ga link:
https://t.me/addexdrop_bot?start=a36bd38ccaa8047d278e1b2873da9b72
Allah ubangiji yasa mudace.