Muhammad Mukhtar

  • Home
  • Muhammad Mukhtar

Muhammad Mukhtar Authentic Source of QUR'AN&SUNNAH In a Contemporary Way With Understanding Of Our Pious Predecessors.

07/06/2025

Eid Mubarak عيدكم مبارك وتقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال وكل عام وأنتم بخير بمناسبة عيد الأضحى المبارك

06/06/2025
04/06/2025
04/06/2025
29/05/2025
28/05/2025

NASIHA MAI MUHIMMANCI DAGA SHEIK AMINU DAURAWA

1. Ka yi aikin don Allah kawai ka kyale mutane su fadi abinda s**a ga dama.

2. Ka nemi sana'a, da aikin yi, domin anan za ka yi daraja da ƙima.

3. Ka kula da lafiyar jikin ka da ruhin ka da tunanin ka, da ƙwaƙwalwar ka. ka nisanci Kayan maye.

4. Kada ka yi mu'amala da mugun mutum domin zai koya maka mugunta, yi mu'amala da mutumin kirki za ka koyi alkhairi.

5. Hali na gari jari ne , Kuma arziki ne,idan kana da shi ka rike shi da kyau.

6. Idan kai Mace mai kyau kake so, ka tuna su Kuma ƴaƴanka uwa ta gari suke so.

7. Ka sani yadda Allah ta'ala ke zubo Ruwa daga sama. babu mai Iya tarewa,haka arzikin ka babu mai Iya tarewa.

8. Sirrinka darajar ka ne da girmanka kada ka bayyana shi ga kowa.

9. Ƙwaƙwalwa tana ƙara buɗewa shi Kuma baki yana ƙara rufewa, wani lokacin ba Sai kayi Magana ba,shiru ma kawai amsa ne.

10. Tsufanka zai yi kyau idan kuriciyar ka tayi kyau, don haka ka inganta kuriciyar ka don samun tsufa Mai kyau.

Allah mun tuba ka yafe mana ba don mu ba, mun yi tawassali da sunayan ka.

28/05/2025

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Mukhtar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Mukhtar:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share