Idris Abdullahi Sarki

  • Home
  • Idris Abdullahi Sarki

Idris Abdullahi Sarki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Idris Abdullahi Sarki, Broadcasting & media production company, .

AZUMI YA KUSANTO ’YAN UWANA IQHWATU MUSULUM....Kana barci ba tare da ka sha magani ba, kana cin kowana irin na'u'in abin...
24/03/2022

AZUMI YA KUSANTO ’YAN UWANA IQHWATU MUSULUM....

Kana barci ba tare da ka sha magani ba, kana cin kowana irin na'u'in abinci, haƙiƙa Allah ya yi maka babban arziki.

ALLAH kasadamu da Alkhairen dake cikinsa Amin....

Idris Abdullahi Sarki..

Duk wanda ya juri ƙwanƙwasa ƙofa tabbas wata rana za a buɗe masa, duk wanda yake yawaita yin addu'a haƙiƙa akwai lokacin...
23/03/2022

Duk wanda ya juri ƙwanƙwasa ƙofa tabbas wata rana za a buɗe masa, duk wanda yake yawaita yin addu'a haƙiƙa akwai lokacin da za a amsa masa.
Allah ka amsa addu'o'inmu, Allah ka buɗe mana ƙofofin da muka daɗe muna ƙwanƙwasawa!

Idris Abdullahi Sarki
Msyn Gwn

Haƙiƙa MURMUSHI yana da sihiri. Duk lokacin da ka yiwa masoyinka sai yaji daɗi da farin ciki. Duk sa'ar da ka yiwa maƙiy...
24/02/2022

Haƙiƙa MURMUSHI yana da sihiri. Duk lokacin da ka yiwa masoyinka sai yaji daɗi da farin ciki. Duk sa'ar da ka yiwa maƙiyi sai ka sanya shi nadama. Ga wanda baka san shi ba kuwa, in ka yi masa murmushi yanzu zai zama masoyinka.
Sa'annan kuma ga lada da za a samu a wurin Allah.

Mu yawaita murmushi ƴan uwa masu albarka a tsakaninmu

Idris Abdullahi sarki

Daga ranar da ka ce: don me wane zai samu kaza ko ya zama kaza, to daga ranar ka samu matsala domin ciwon zuciya zai iya...
19/02/2022

Daga ranar da ka ce: don me wane zai samu kaza ko ya zama kaza, to daga ranar ka samu matsala domin ciwon zuciya zai iya kashe ka.

Komai a hannun Allah yake, kuma Shi yake bayar da abun da Ya so ga wanda Ya so.

Dan uwanku Mallam Umar Ado Bayero (Baban sokoto) yake muku fatan Alkhairi

✍️Idris Abdullahi sarki
19/02/2022

The emir of KANO Alh Aminu Ado Bayero has called on federal and states government as well as well to do people to obtain...
05/02/2022

The emir of KANO Alh Aminu Ado Bayero has called on federal and states government as well as well to do people to obtained the copies of Hausa,English, Bilingual dictionary, writing by Paul Newman and Roxana,ma Newman's, published by Bayero university press for its significant to Hausa language,which will go alone way in improving the skill and educational background of students

The emir stated this during launching a dictionary organized by the university held at convocation Arena BUk.

Alh Aminu Ado Bayero expressed that the importance Bilingual can not be over emphasized considering vital in improving security and understanding among the nation.

He commended Paul Newman and Roxana,ma Newman's for provided the book.

In his welcomed addressed the vice chancellor of the university, professor sagir Adamu Abbas,said the producing of the dictionary fellow an excellent performance of the university which attracted the international.

Speaking at the occasion the state governor Dr, Abdullahi Umar Ganduje,represented by commissioner for religiuos Dr. Tahir Baba imposible called on the higher education,to purchase the book and distribute to various schools for it's significant to students
Representatives of jigawa state governor, Bauchi,katsina, Emirs of katsina,kazaure,were among the dignitaries that attended the occasion.
Alh Aminu Dantata has purchase five copies of the books at five million naira and state government three copies at three million naira.
Cov,JSD
Pls Editor we are still in the palace for receiving another guest.

Idris Abdullahi sarki
Kano Emirate council S media

Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci dalibai dasu mallaki littafin kamus din da Paul Newman da mata...
05/02/2022

Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci dalibai dasu mallaki littafin kamus din da Paul Newman da matarsa roxana Newman s**a wallafa dan taimakawa fanin ilimi a kasar nan.

Sarkin ya bayyana haka ne lokacin da ake bikin kaddamar da littafin a cikin jami'ar Bayero dake nan kano.

Alhaji Aminu Ado Bayero yace.,littafin zai taimakawa dalibai da yan'jarida da sauran al'umma wajan bunkasa harshan hausa a jihar nan dama kasa baki daya.
Track up
Wakilin Gwamnan Kano Dr. Tahir Baba impossible ya ce,gwamnatin jihar kano ta bada gudubawa kan harkokin ilimi wanda ta Bayyana bada ilimi kyauta kuma dole a jihar kano.

A nata jawabin jakadiyar kasar Poland a Nigeria Joanna Magdelen tace, harshan hausa harshe ne da ya kewaye ko ina a duniya don haka kasar porland zasu cigaba bada gudunmuwa wajan bunkasa harshan hausa a kasar su.

Wakilin mu na fada Shamsu Dau Abdullahi ya rawaito cewa, Alhaji Aminu Alassan Dantata wanda ya sami wakilcin Dansa Alhaji Muhammad Alassan Dantata yasa yi kofi biyar akan kudin naira milliyan biyar.

Idris Abdullahi sarki
Kano Emirate council S media

Shugaban DariQar Qhadiriyyah ta Africa Sheikh Qaribullah Sheikh Muhammad Nasir Kabara kenan yayin Dasuke gaisawa da mata...
25/01/2022

Shugaban DariQar Qhadiriyyah ta Africa
Sheikh Qaribullah Sheikh Muhammad Nasir Kabara kenan yayin Dasuke gaisawa da mataimakin Shugaban Kasar Najeriyya Yemi Osibanjo a yayin wata ziyara da yakawo nan Jahar kano a makon daya Gabata........

Idris Abdullahi sarki
-media

Kadan daga cikin chajin dana ke ganin Kotu za tayiwa wanda ya kashe Hanifa Abubakar ( yarinya 'yar shekara biyar) 1. Lai...
25/01/2022

Kadan daga cikin chajin dana ke ganin Kotu za tayiwa wanda ya kashe Hanifa Abubakar ( yarinya 'yar shekara biyar)

1. Lai fin cin amana
- Cin Amanar Mahaifanta ( Uwa da Uba)
- Cin Amanar Muslunci da musulmai

2. Lai fin to zarta ilimi

3. Lai fin batawa makarantu masu zaman kansu

4. Lai fin Garkuwa da Dan-Adam

5. Lai fin cin zara fin kana nan yara

6. Lai fin sas-sara Dan-Adam

7. Lai fin daukar Rai ( Kisan kai )

Ku ta yani kara za kulo lai fikan sa

🗣️Idris-Abdullahi-Sarki

A CAN KASAR TA KORIYA 🤣😂MASU DAN SAURAYIN SHUGABAN KASA WANDA DA 'YAN SHEKARAU KADAN YA GIRMENI....Naga Sanarwa An Hana ...
22/12/2021

A CAN KASAR TA KORIYA 🤣😂MASU DAN SAURAYIN SHUGABAN KASA WANDA DA 'YAN SHEKARAU KADAN YA GIRMENI....

Naga Sanarwa An Hana yin Dariya ko Farinciki ko nuna wani jin dadi sakamakon Tunawa da Watan da mahaifíyar shugaban kasar Tayí Margaya SALA a yaran indiyanci.....if you Know

Harma Aka Sanar Da Hukuma cewa Duk wanda aka gani yana Dariya ko Farinciki to a Damkeshi
A tsareshi Harzuwa karshen lokacin da Shugaban yabayar.........

Ko a Najeriyya Hakan zata faru zuwa Nan Gaba kuwa.....
Sai munji daga Gareku yan

KANO EMIR HAILS KNSG FOR SUPPORTING AGRO-PASTORAL PROJECTBy idris Abdullahi sarki The Emir of Kano Alhaji Aminu Ado Baye...
14/09/2021

KANO EMIR HAILS KNSG FOR SUPPORTING AGRO-PASTORAL PROJECT

By idris Abdullahi sarki

The Emir of Kano Alhaji Aminu Ado Bayero has charged traditional tittle holders to give their maximum support and cooperation to the state stock route demarcation committee to achieve their set objectives.

The monarch was speaking when he received members of the state government committee on Agro-pastoral project on a courtesy call at his palace.

He said the committee has a role to play towards bringing to an end of the rampant crisis between fulani herdsmen and farmers on the issue of encroaching stock route for enhancing socio economic and peaceful co existing among the society.

Alhaji Aminu Ado Bayero said the called become imperative considering how both parties contribute immensely towards national development.

He assured that Kano Emirates and its peers will remain ever ready to stay behind any effort that will go along way in improving the lots of the people.

Earlier, the leader of the delegation Alhaji Ibrahim Garba told the emir that the visit was to introduce the committee members established by the state government in order to address the problems of stock route for the interest of peaceful and stability.

He said the state government has provided one thousands nine hundred and fiffty demarcations across the state for the benefit of herdsmen.

Meanwhile, the Emir of kano Alhaji Aminu Ado Bayero has received the leadership of jama'atul Ibadur Rahman of Nigeria kano state branch on respect visit while the palace was on session.

02/09/2021

Mu yawaita Ambaton ALLAH a koda yaushe Domin Samun Cira a Ranar Gobe AlQiyamah

ALLAH kasa mucika da kalmar
LA_ILAH_HA_ILLALLAH_MUHAMMADUR_RAS
ULILLAH SALLALLAHU_ALAYHI_WASALLAM
RANAR KOMAWA GA UBANGIJI AMIN SUMMA AMIN...
JUMAAT KARIM

26/08/2021

Wasu daga cikin mutane kafin su yi abota da kai sai sun kalli irin rigar dake wuyanka ko wata ni'ima ta duniya da kake da ita, wannan kuma duk shirme ne, idan zaka yi abota ka duba mai jin tsoron ALLAH wanda zai maka sanadin samun Rahamar ALLAH Ta'ala.

SARKIN KANO AMINULLAHI MAI NASARA DAGA ALLAH....

✍️ Ɗan uwanku a Musulunci:
*_idris Abdullahi sarki_*

Da Safiyar Wannan Rana Ta Alhamis Mai Martaba Sarki Ya Halarci Taron Kungiyar Kula Da Hadin Kain Addinai Ta Kasa Wato (N...
26/08/2021

Da Safiyar Wannan Rana Ta Alhamis Mai Martaba Sarki Ya Halarci Taron Kungiyar Kula Da Hadin Kain Addinai Ta Kasa Wato (NIREC) Da Ake Gudanarwa A Dakin Taro Na Reiz Continental Hotel Dake Babban Birnin Tarayya Abuja….Taken Taron Na Wannan Lokaci Shine HANYOYIN WANZAR DA ZAMAN LAFIYA MAI DOREWA

✍:Idris Abdullahi sarki
KANO EMIRATE COUNCIL S. MEDIA

  KAJI KAI🙂Dalilin Da Ya Hana Mai Martaba Sarkin Bichi Zuwa Wajen Daurin Auren nan, Shine Dalilin Da Ya Hana Mai Martaba...
21/08/2021

KAJI KAI🙂

Dalilin Da Ya Hana Mai Martaba Sarkin Bichi Zuwa Wajen Daurin Auren nan, Shine Dalilin Da Ya Hana Mai Martaba Sarkin Kano Zuwa Wajen Daurin Auren, Haka Nan , Shine Dalilin Da Ya Hana Mai Alfarma Sarkin Musulmi Hakartar Wajen Daurin Auren nan.

A Tsarin Sarautar Kasar Hausa, Sarki Mai Daraja Ta Daya Baya Zuwa Wajen Daurin Aure Da Wajen Gaisuwar Mutuwa. Duk da Naga Wasu Masu Karamar Fahimta Suna Cewa Tunda Ance Sarki Baya Zuwa Ta'aziyya , To Me Yasa Yaje Yiwa Tsohon Gwamnan Kano Engr. Kwankwaso Ta'aziyyar Mahaifinsa ? Kuma Me Yasa Sarki Yaje Ta'aziyyar Yara 18 da s**a Rasu a Unguwar Sani Mai Nagge dake Gwale ?

Amsar Tambayarsu Itace, Wani Lokacin Sarki Yana Iya Jingine Al'ada Musamman Ma Idan Hakan Zai Zama Masalaha Ga Al'ummar Da Yake Mulka, Musamman Ma Idan Hakan Sai Iya Samar da Fahimta a Tsakanin Al'umma, Duk Wanda Yake da Ilimin Tarihi Yasan Cewa Sarkin Kano Ado Bayero ya Halarci Ta'aziyyar Matar Marigayi Alh. Abubakar Rimi , Haj.Sa'adatu Rimi Wadda akaiwa Yankan Rago Har Dakinta Mai Martaba Sarkin Kano Ado Bayero Yaje Yayi Ta'aziyya Wanda Hakan Ya kawo Karshen Rashin Fahimtar dake Tsakanin su, Kuma Alhamdulillah Bukata ta Biya. Haka Shima a Lokacin Da Mai Martaba Sarkin Kano Ado Yaje Ta'aziyyar Mahaifin Kwankwaso babu shakka Hakan ya kawo Maslaha da fahimtar juna a tsakanin al'ummar dake kano. Wanda dama duk wani shugaba aqili aikinsa shine kawo daidaito da kawo karsheb rashin fahimta a tsakanin al'ummarsa.

Yanayi na tausayawa da kuma danne kirji , shima yakan sabbaba Sarki ya jingine Al'ada yaje yayi ta'aziyya. Duk mai ilimin tarihi yasan cewa Sarkin Kano Ado bayero yaje Ta'aziyyar Daliban Makarantar Allo wadda gini ya fado musu s**a rasu a unguwar kofar Na'isa, Wanda hakan ya kara hakurkurtar da zuciyar iyayen yaran da s**a rasu, To irin hakan ne yasa Mai martaba Sarkin kano Aminu Ado Bayero ya jingine Al'ada ya taka har Unguwar Sani Mai naggge domin yin ta'aziyyar Yara 18 da s**a rasu sanadin hadarin mota.

Mu dawo maganar rashin halartar Wajen daurin aure, Indai har mutum Bahaushe ne ko bafulatani ,yasan haka al'ada ta tanada . Idan kuma nayi karya mutum ya koma gida yayi tambaya ,zaiga cewa kakansa na wajen uwa ya kauracewa Wajen wani daurin aure mai muhimmanci a rayuwar yarsa 😁. kunga kenan idan har mutum zai iya yiwa kakansa wannan uzurin to a yanzu ma kamata yai mutum yai gum da bakinsa.

Sannan ina so na sanar da al'umma cewa hatta Mai Girma Wanban Kano wanda Shine Babban Uba Ga Amaryar nan ,shima Al'adar Gidan Sarauta bata bashi damar zuwa ba.

Daga Karshe Ina Yiwa Amarya Da Ango Fatan Alheri, Allah kuma ya bada zaman lafiya

Ameen Summa Ameen

A.A RANO ALLAH YAKARA ARZUQI Maimartaba Sarkin Rano Amb Alh Kabir Muhd Inuwa Autan Bawo III.Yajagoranchi Bikin Bude Kata...
20/08/2021

A.A RANO ALLAH YAKARA ARZUQI

Maimartaba Sarkin Rano Amb Alh Kabir Muhd Inuwa Autan Bawo III.

Yajagoranchi Bikin Bude Katafaren Masallachin Juma'ah Wadda Alh. Auwalu Rano A.A.RANO Yagina Agarin Rano.

Wadda Alhamdulillah Wannan Masallachi Anyi shine Agarin Rano tsohon Gari Wadda Malan Dayyab Umar Maimai Rano yake Limamun wan Nan Masallachi .

Kuma Alhamdulillah Taron Bude Masallachinya Sami Halartar Manyan Mutane tareda Malamai Dakuma Yan Jarida Dasauran Al'umma.

Inda Maimartaba Sarkin Rano Tareda Hakimin Rano s**ayi Kira Dasauran Al'umma Dasuyi koyi da Halayya irin ta A.A.RANO.

ALLAH Yataimaki Sarki ALLAH Yajazamanin Sarki Amin .

✍IDRIS ABDULLAHI SARKI
20-08-2021.

President Buhari at the Solemnisation of the Marriage Contract between his son Yusuf and Zahra, Daughter of Emir of Bich...
20/08/2021

President Buhari at the Solemnisation of the Marriage Contract between his son Yusuf and Zahra, Daughter of Emir of Bichi, Nasiru Ado Bayero in Bichi, Kano State on 20th Aug 2021

Fathia 9: President Buhari with Former Vice President Atiku Abubakar, Former Niger President Mahamadou Isoufou and Former President Goodluck Jonathan at the Solemnisation of the Marriage Contract between his son Yusuf and Zahra, Daughter of Emir of Bichi, Nasiru Ado Bayero in Bichi, Kano State on 20th Aug 2021
✍:IDRIS ABDULLAHI SARKI

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idris Abdullahi Sarki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share