Muryar Kano TV

  • Home
  • Muryar Kano TV

Muryar Kano TV labaran kano da kewaye...

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN,Ban ta6a tsammanin masu karyar sunnah gogewarsu wajen sharri takai haka ba,Wai sunce ...
07/11/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN,
Ban ta6a tsammanin masu karyar sunnah gogewarsu wajen sharri takai haka ba,

Wai sunce Peace Ambassador ne yakai kararsu Alhali yadda lamarin yake shine, su masu karyar sunnah sune s**akai karar sheikh yahya ibrahim masuss**a fadar sarkin katsina.

Gashi Sarki baiyi musu abinda suke so ba 🙄

To gashi dai Anatayin walkiya munata ganin sakamakon da masu karyar sunnah s**a daura dalibansu akai na sharri.

**a

Yadda kuka ga a fili Barr. Yayi ƙaryar da ya kasa karewa akan Qur'anin yan shi'a haka usulubin da'awar Izala yake, sune ...
07/11/2025

Yadda kuka ga a fili Barr. Yayi ƙaryar da ya kasa karewa akan Qur'anin yan shi'a haka usulubin da'awar Izala yake, sune zasu ƙirƙiri ƙarya su raɓawa mutum kuma s**e dole haka yake.

Su ƙirƙiro abun kafirici su raɓa ma kuma su kafirta ka sannan suƙi yarda da bayanin da zakayi, Yadda su Ja'afar su Albani s**a dinga ci da buguzum saboda sune da rediyo sannan kuma babu media yanzu ku baku isa ba, Datar 2k ta isa ta warware ku.

**a Ahmad Mukaddam

05/11/2025

Dalilan daya sanya ake kiran yan Izala makiya Annabi cewar Mallam Abubakar Madatai

Abdullahi Bala Lau Ahmad MukaddamAhmad Hassan Ahmad AwuTahir Lawan Muaz AttijaneeyAl-Qadiry TVPalmyra Public LibrarySingleton Public LibraryMuryar Kano TVIbrahim Maley Dala

05/11/2025
Yanzu ne Zaa yi haÉ—in Kan musulmi na Gaskiya, saura Masuss**a ma.Tahir Lawan Muaz Attijaneey Ahmad MukaddamAhmad Hassan ...
02/11/2025

Yanzu ne Zaa yi haÉ—in Kan musulmi na Gaskiya, saura Masuss**a ma.

Tahir Lawan Muaz Attijaneey Ahmad MukaddamAhmad Hassan Ahmad Awu

Shekaru 70 masu Albarka, tsohon Gwamnan kano Mallam Ibrahim shekarau.               **a
02/11/2025

Shekaru 70 masu Albarka, tsohon Gwamnan kano Mallam Ibrahim shekarau.

**a

Yayinda shekarar zabe ta 2027 ke kara tunkarowa, da dukkan alamu riki na karuwa a Jam`iyyar NNPP Kwankwasiyya mai mulkin...
01/11/2025

Yayinda shekarar zabe ta 2027 ke kara tunkarowa, da dukkan alamu riki na karuwa a Jam`iyyar NNPP Kwankwasiyya mai mulkin kano, wand abayanai ke kara da cewar an gano wasu yan majalisun tarayya na yunkurin tserewa dag jam`iyyar.

Idan haka ne, ina makomar Jagoranta Kwankwaso?

01/11/2025

Martanin matashin Batijjane ke nan, Sheriff dangane da wani wa`azin da Habibu Dan`Almajiri yayi

Mukaddam

01/11/2025

An shawarci Gwamnatin kano, data dauki matakin daya dace, dan ganin an nesanta kai daga dukka wani rikici daka iya biyo bayan, gamayyar masallatan Hukumar Hisbah da kuma na AA Rano.

Wannan kira ya fito ne daga Director kungiyar kare hakkin dan`adam na Declaration of Humanright a nan kano, Comerade Umar Sani Galadanchi.

Matashin da aka yanke wa hukuncin kisa, Abba Hassan, ya tsere daga gidan yarin Potiskum da ke Jihar Yobe a ranar Jumu’a,...
01/11/2025

Matashin da aka yanke wa hukuncin kisa, Abba Hassan, ya tsere daga gidan yarin Potiskum da ke Jihar Yobe a ranar Jumu’a, 31 ga Oktoba, 2025.
Wannan lamari ya fito ne daga cikin sanarwar da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Yobe, SP Dungus Abdulkarim, ya fitar a ranar Asabar, 1 ga Nuwamba, 2025.

SP Dungus ya bayyana cewa rundunar ta fara gudanar da bincike domin gano hanyar da ya bi wajen tserewa da kuma kamo shi da gaggawa.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Kano TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share