30/08/2025
📢SANARWA TA MUSAMMAN 📢
Wannan Shine Tsarin Ranakun Taro Ayyamul Muhammadiyya Da Hawan Takuhata, Sai Dai Za'a Ga Chanjin Ranaku Bakamar Yadda Aka saba Duk Shekara Ba, Hakan Tafaru ne Sakamakon Wannan Shekarar Ranar Takutaha Tamaka Ranar Juma'a,
Shiyasa Aka Daga ta Takoma Ranar Asabar Saboda Sallar Juma'a,
Hakan Tasa Za'ayi Taron Ayyamu Ranar 17 Da 18 Dakuma 19 Ranar 20 Gawata Kuma Ranar Za'ayi Zagayen Takutaha A Birnin Kano Karkashin Jagorancin Maulaya Sheikh Sharif Sani Janbulo(Rahimahullah)
Insha Allah.
•Ga Tsarin Yadda Ranakun Taron Ayyamul Muhammadiyya Dakuma Hawan Takutaha Zasu Kasance A Wannan Shekarar Ta 1447/2025👇👇
💥Ranar Farko: Laraba 17/Rabbi'ul Auwal/1447H = 10/September/2025.
🕗Lokaci: 8:00pm Zuwa Wayewar Gari Insha Allahu.
💥Rana Ta Biyu: Alhamis 18/Rabbi'ul Auwal/1447H = 11/September/2025.
🕗Lokaci: 8:00pm Zuwa Wayewar Gari Insha Allahu.
💥Rana Ta Uku: Juma'a 19/Rabbi'ul Auwal/1447H = 12/September/2025.
🕗Lokacin Farko: 4:00pm Zuwa Magariba.
🕗Lokaci Na Biyu: 8:00pm Zuwa Abunda Yasauwaka.
Za'ayi Wannan Zama Duka A👉Kabuga Janbulo First Gate, Kofar Gidan Baba Sharif Sani Janbulo (H), Dake Gwale Local Government Kano State Nigeria🇳🇬
🌷Saikuma Babbar Rana Wato Rana Ta Hudu(Ranar Hawan Takutaha)🌷
Rana: Asabar 20/Rabbi'ul Auwal/1447H = 13/September/2025.
Wurin Haduwa: Janbulo Gidan Baba Sidi.
🕗Lokaci: 10:00am Insha Allahu.
Allah yasa ANNABI SAW 💓 yai farin ciki Dam.
Jama'atu Media and publication head quarter 📹🎙️🎥🌍