
21/06/2025
Jagoran Addinin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta amince da ƙarfa-ƙarfen zaman lafiya ba, yana mai gargaɗin Amurka cewa muddin ta kai musu hari, to za ta ɗanɗana kuɗarta.
366k followers
Be the first to know and let us send you an email when Mr & Miss Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Want your business to be the top-listed Media Company?