09/09/2022
Daga Anan Jahar Gombe | Wasu matasa da ake kyeutata zaton "Yan koren Jami'iyar APC ne sun farwa Mawakin Dan Takarar Gwamna na Jami'iyar PDP MJ Dan Barde, Makin Mai suna, Anas Magu.
wasu matasa da ake kyeutata zaton "yayan jam'iyyar APC ne sun farmaki daya daga cikin Mawakan Alh. Muhammad Jibrin Barde Dan takarar Gomnan jam'iyyar PDP mai suna Anas Magu.
lamarin ya faru ne da maraicen yau alhamis, 08/09/2022 a wajen aiki su (Studio) dake nan a Jekadafari cikin garin Gombe a karamar hukumar Gombe.
Yayin farmakin, Maharan sun samu nasarar jiwa Anas Magu mummunan rauni a hannu da lalata kayan studio sa da duk wasu muhimman kayayya kin latureini na shagon.
Anas Magu yace "Yan sanda sunyi nasarar k**a mutun daya daga cikin wadanda s**a aikata aika aikar.
Allah tona asirin su, Allah bawa MJ BARDE NASARA.
PDP MUKE FATA 2023.