HAUSA YOUNG TV

HAUSA YOUNG TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HAUSA YOUNG TV, Kano.

28/09/2025

“Ka zabi ɗaya: Zama mai arziki amma babu abokai, ko zama talaka amma da ƙwarin abokai?”

19/09/2025

Allah ya kauta

19/09/2025

Saudi Arabian ta kulla yarjejeniya tsakanin su da pakistan akan harkan tsaro

30/08/2025

WAI YANZU A SHUWAGABAN WAYENE MAI GASKIYA
?

29/08/2025

Manga Automobiles yace a Nemo masa wannan yarinyar zai bata 500k

29/08/2025

Round din baban kwari Kenan dake garin kano

Hamshakin attajirin nan na Najeriya, Abdulsamad Rabiu, ya samu karuwar arzikinsa da dala biliyan 2.2 a cikin watanni bak...
11/08/2025

Hamshakin attajirin nan na Najeriya, Abdulsamad Rabiu, ya samu karuwar arzikinsa da dala biliyan 2.2 a cikin watanni bakwai na farkon shekarar 2025, sakamakon ribar hannun jari mai ban sha'awa da ya samu a manyan kamfanoninsa, BUA Cement Plc da BUA Foods Plc.

Tun daga shekarar da aka yi kiyasin yawan kudin da ya kai dala biliyan 5.1, dukiyar Rabiu ta haura zuwa dala biliyan 7.3 a ranar 9 ga watan Agustan 2025, a cewar Forbes mai bin diddigin attajirin nan na hakika - wanda ya nuna karuwar dala miliyan 92 a rana guda (+1.25%) kuma ya sanya shi na 480 a jerin attajiran duniya.

Rabiu, wanda ya kafa kuma shugaban BUA Group - wani kamfani daban-daban da ke da sha'awar siminti, s**ari, da kadarori - yana da hannun jari a cikin kamfanonin da aka lissafa, tare da mallakar 98.2% na BUA Cement da 95% na BUA Foods.

HAUSA YOUNG TV

YANZU-YANZU: An samu Hatsarin MOTÁ a hanyar Zaria zuwa Kano, Tankar Mai da Motoci guda biyu kirar Golf sun ƙone.HAUSA YO...
11/08/2025

YANZU-YANZU: An samu Hatsarin MOTÁ a hanyar Zaria zuwa Kano, Tankar Mai da Motoci guda biyu kirar Golf sun ƙone.

HAUSA YOUNG TV

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Adamu, Sabiu Usuman Sabiu Usuman, Muktar Sale
10/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Adamu, Sabiu Usuman Sabiu Usuman, Muktar Sale

YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Mahaifin Shahrarraren Dan Gwagwarmaya Bello Galadanci Rasuwa (Dan Bello)
07/08/2025

YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Mahaifin Shahrarraren Dan Gwagwarmaya Bello Galadanci Rasuwa (Dan Bello)

ALHAMDULILLAH NAKA SAI NAKA❤️Abinda Gwamnatin Tinubu ta gagara yi saboda banbancin da ake nuna mana 'yan Arewa, Maigirma...
07/08/2025

ALHAMDULILLAH NAKA SAI NAKA❤️

Abinda Gwamnatin Tinubu ta gagara yi saboda banbancin da ake nuna mana 'yan Arewa, Maigirma Jagoran siyasarmu a Nigeria Alhaji Atiku Abubakar ya dauki nauyin karatun 'yan matan Arewa wadanda s**ayi bajinta a gasar turanci na kasashen duniya da ya gudana a birnin London na Kasar England

Atiku zai dauki nauyin karatunsu har zuwa jami'ah a duk inda s**a ga daman yin karatun karkashin gidauniyarsa na Atiku Abubakar Foundation

Yaa Allah Ka cika wa Atiku Abubakar burinsa na alheri akan talakawan Nigeria 🙏

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HAUSA YOUNG TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share