Gawuna online tv

  • Home
  • Gawuna online tv

Gawuna online tv Political page

BREAKING Celebration As APC Governors,  APC National Chairman, HE Umar Ganduje Visits APC Governorship Candidate, Monday...
22/09/2024

BREAKING

Celebration As APC Governors, APC National Chairman, HE Umar Ganduje Visits APC Governorship Candidate, Monday Okpebholo And His Deputy Ahead Of The Final Announcement Of Results By INEC.

📸: Okpella TV

Kai Tsaye daga Karamar Hukumar Takai Yayin Gudanar Sallar Godiya ga ALLAH, Bisa Nasarar da Gawuna/Garo s**a Samu a kotun...
21/09/2023

Kai Tsaye daga Karamar Hukumar Takai Yayin Gudanar Sallar Godiya ga ALLAH, Bisa Nasarar da Gawuna/Garo s**a Samu a kotun sauraren kararrakin zabe.

Wasu ƙarin hotunan taya murnar nasarar da sabon halastaccen zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da yayi a kotu...
20/09/2023

Wasu ƙarin hotunan taya murnar nasarar da sabon halastaccen zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da yayi a kotu kenan, ƙarƙashin jagorancin shugaban Jam'iyar APC na Jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas (Ɗan Sarki Jikan Sarki).

Allah Ya Ka ninninka bawa Gawuna-Garo gagarumar nasara adukkanin kotunan gaba.

📸✍️:- Abubakar Musa DK
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
Laraba 20/9/2023.

Ganduje receives support from ex-APC governors As parts of the efforts to ensure mutualistic relationship with state gov...
26/07/2023

Ganduje receives support from ex-APC governors

As parts of the efforts to ensure mutualistic relationship with state governors ahead of his emergence as National Chairman of the All Progressives Congress (APC), His Excellency, Former Governor of Kano State, Dr Abdullahi Umar Ganduje visited some of his former colleagues.

The former governors include Muhammad Bello Matawalle, former governor of Zamfara State; Mallam Nasir Elrufa'i, former governor of Kaduna State; Simon Lalong, former governor of Plateau State; and Abubakar sani Bello, former governor of Niger State.

Dr Abdullahi Umar Ganduje has demonstrated once and again that he is a party man, who believes in the supremacy of the APC.

Aminu Dahiru Ahmad
Official Photographer to Former Governor of Kano State, Dr Abdullahi Umar Ganduje
26th July, 2023

Hotunan yadda mai girma tsohon gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin tsofaffin kwamishinoni...
24/07/2023

Hotunan yadda mai girma tsohon gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin tsofaffin kwamishinoninsa wanda s**ayi aiki dashi daga shekarar 2015 zuwa 2023 yayin wata ziyarar ban girma da jaddada goyon bayansu gare shi.

An kai ziyarar ne karkashin jagorancin tsohon kwamishinan noma kuma tsohon Mataimakin gwamnan kuma dan takarar gwamna, Dr Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon kwamishinan kananan hukumomi kuma dan takarar mataimakin gwamna, Alhaji Murtala Sule Garo. Mai Gidanmu Tsohon Kwamishinan Ma'aikatar Raya Karkar da Cigaban Al'umma Hon. Abdulhalim Liman Danmaliki yana cikin Wanda S**a Samu Halarta.

Former Governor of Kano State, Dr Abdullahi Umar Ganduje, paid a special visit to the Secretary to the Government of the...
23/07/2023

Former Governor of Kano State, Dr Abdullahi Umar Ganduje, paid a special visit to the Secretary to the Government of the Federation, George Akume at his residence in Abuja Sunday.

Aminu Dahiru Ahmad
Official Photographer to Former Governor of Kano State, Dr Abdullahi Umar Ganduje
23rd July 2023

GABA SIYAKI BAYA DAMISAGA ABUBAKAR RIMI NA KWANKWASO NA GANDUJE 🤣HASASHE NE:na jima ina hasashen cewa abinda ya faru tsa...
23/07/2023

GABA SIYAKI BAYA DAMISA

GA ABUBAKAR RIMI NA KWANKWASO NA GANDUJE 🤣

HASASHE NE:

na jima ina hasashen cewa abinda ya faru tsakanin rimi da kwankwaso shine yake shirin faruwa tsakanin kwankwaso da ganduje, bisa dukkan alamo harsashe na yana neman zama gaskiya.

Ga wanda basu san tsakanin marigayi tsohon gwamnan kano Abubakar rimi ba da tsohon gwamnan kano Rabiu musa kwankwaso ba,kwankwaso Dalibin gidan siyasar Abubakar rimi ne har yau kwankwaso salon siyasar Rimi yake yi musanman salon maganar sa a fagen siyasa.

Kafin Rasuwar Abubakar rimi Sun samu sabani da kwankwaso a siyasa an sha gumurzo irin na siyasa a tsakanin su kusan kamar misalin yadda muke gani ana fafatawa da kwankwaso da Ganduje, har Allah ya dauki rayuwar Abubakar rimi bai samu nasarar ganin bayan kwankwaso a siyasa ba Allah ya jikan shi.

Harsashen da na kewa rigimar siyasar kwankwaso da Ganduje zaiyi wahala kwankwaso ya ga bayan Ganduje a siyasance zaku yadda dani a 2015 kwankwaso ya bawa Ganduje takara ba dan yana so ba saboda wani daurin boye da Ganduje yayi a siyasa.

A zaben 2019 kwankwaso ya kasa hana Ganduje maimaita kujerar Gwamnan kano, idan muka lura Ganduje ya kammala bukatar sa ta siyasa a matakin jiha saidai kuma tarayya.

A zaben 2023 duk da kwankwaso yana takarar shugabancin kasa a jam'iyar NNPP, amma Ganduje ya bawa jam'iyar sa ta Apc sama da abinda take bukata a Kano, Kuriar da Ganduje ya bawa Apc a kano ko Jihar Lagos bata bata ba ya kuma hana kwankwaso samu kuria da yaso samu a kano ko miliyan daya kwankwaso bai samu ba a kano.

Ganduje ya tafi siyasar kasa har ana zaton shi za'a bawa kujerar shugabancin jam'iyar Apc, matukar hakan ya tabbata to magana ta gaskiya ya kuma yiwa kwankwso nisa a siyasance,domin ya kara rufewa kwankwaso damar shiga jam'iyar APC a zaben 2027 idan kuma ya koma jam'iyar PDP babu sauki domin a zaben 2027 akwai yiwuwar a samu daidaito tsakanin Atiku Abubakar da Piter obi.

GABA SIYAKI BAYA DAMISA

Wata kila dole hasahshe nane zai faru da kwankwaso.

Babbar kotun Gwamnatin Tarayya dake zamanta Anan Kano Ta wanke AA zaura Kan zargin da EFCC take Masa ta Kuma sallame shi...
13/07/2023

Babbar kotun Gwamnatin Tarayya dake zamanta Anan Kano Ta wanke AA zaura Kan zargin da EFCC take Masa ta Kuma sallame shi.

Muna Murna AA Zaura, saura muji wani yakara yi mana maganar Dan Kuwait.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna online tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share