Daylight Trust Arewa Media Ltd

  • Home
  • Daylight Trust Arewa Media Ltd

Daylight Trust Arewa Media Ltd This is a platform that would be providing a daily activities across Nigeria especially in Hausa Lang

Yadda Ƙungiyar Katsinawa Mazauna Arewa ta tsakiya, Ta Gudanar Babban Taronta
24/01/2023

Yadda Ƙungiyar Katsinawa Mazauna Arewa ta tsakiya, Ta Gudanar Babban Taronta

Rigiji Gabji Wai Dan Sanda Yaga Gawar Soja !

Money Laundering: Court of Appeal Upholds Faisal Maina’s Conviction.The Court of Appeal sitting in Abuja has upheld the ...
25/11/2022

Money Laundering: Court of Appeal Upholds Faisal Maina’s Conviction.

The Court of Appeal sitting in Abuja has upheld the conviction of Faisal Maina, son of the jailed ex-Chairman of the defunct Pension Reform Taskforce Team (PRTT), Abdulrasheed Maina, who was prosecuted by the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC on a three count charge of conspiracy and money laundering.

The three-member panel of the appellate court, in a unanimous judgment on Thursday, November 24, 2022, ruled that Justice Okon Abang of the Federal High Court, Abuja was right to have convicted Faisal.

The Court held that the EFCC successfully established that Faisal, operated a fictitious bank account with the United Bank for Africa, UBA, through which his father, Maina, laundered the sum of N58.1million.

The appellate court noted that the said fund which was deposited into the account that was operated in the name of Alhaji Faisal Farm 2, was sequentially withdrawn by Faisal and his father between October 2013 and June 2019.

Justice Abang who in October 2021, found Faisal guilty on a three-count money laundering charge had said he was satisfied that the EFCC proved all the essential ingredients of the charge, stressing that the edfendant reasonably ought to have known that inflows into the bank account formed proceeds of an unlawful act of corruption by his father. The court ordered that the company through which the fund was laundered, Alhaji Faisal Farm 2, be wound up, with funds in it forfeited to the government.

Visit www efcc.gov.ng for more stories.

Kwankwaso Ya kaddamar da Ofishin Yakin neman zaben sa a Jihar Enugu..Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sen Ra...
08/11/2022

Kwankwaso Ya kaddamar da Ofishin Yakin neman zaben sa a Jihar Enugu..

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sen Rabi'u Musa Kwankwaso a yau ya kaddamar da hedkwatar Jam'iyar NNPP na jihar da ke No 65 Zik Avenue Opposite Union Bank a Jihar ta Enugu.

📷 Saifullahi Hasan

Kwankwaso ya gana da majalisar Tarayyar Turai EU, da Jakadun Nahiyar turawa mutun Ashirin da biyar 25 Dan takarar shugab...
03/11/2022

Kwankwaso ya gana da majalisar Tarayyar Turai EU, da Jakadun Nahiyar turawa mutun Ashirin da biyar 25

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria People's Party NNPP, Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, da mataimakinsa dan takarar shugaban kasa Bishop Isaac Idahosa sun gana da shugabar tawagar Tarayyar Turai a Najeriya, Ms Samuela Isopi tare da Jakadun kasashe mambobin EU 25 a Sakatariyar Tarayyar Turai, Abuja.

Taron dai ya baiwa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP da masu masaukinsa damar tattaunawa kan batutuwan da s**a shafi moriyar juna tsakanin Najeriya da kasashen kungiyar EU.

kwankwaso ya kuma yi amfani da hanyar wajen gabatar da Tsarinsa Kundin manufofin sa ga Jakadun Tarayyar Turai. An tattauna batutuwa da dama a taron.

Cikin wadanda s**a raka dan takarar shugaban kasa wajen taron akwai Engr. Buba Galadima, Barista Ladipo Johnson, Dr. Baffa Bichi, Hon. Garba Ibrahim Diso, da Abdulmuminu Jibrin Kofa.

📷 Saifullahi Hasan

SIYASAR KANÓ: An Bawa Hammata Iska Tsakanin Murtala Sule Garo Da Alhassan Ado Doguwa Ricíkí ya barké  tsakanìn Murtala S...
02/11/2022

SIYASAR KANÓ: An Bawa Hammata Iska Tsakanin Murtala Sule Garo Da Alhassan Ado Doguwa

Ricíkí ya barké tsakanìn Murtala Sulen Garó da shugaban masú rinjayé a majalisar wakilai ta Nìgeria Alhasan Ado Doguwa a wanì zaman jiga-jigan Jam'iyar APC a jìhar Kanó.

Jaridar Daily Nígeriá ta rawaitó cewa wanì rikici ya barke tsakanin jiga-jigan jam'iyar APC na jihar Kano, a wani zama da akayi a gidan ɗan takarar gwamnan jihar wato Nasiru Gawuna, inda Alhasan Ado Doguwa ya jefi Murtala Sulen Garo da kofin shayi a darén jiya Litinin.

- Mé za kúce ?

Gidauniyar Atiku Care Foundation Ta Yi Alƙawarin Samar Da Aikin Gyaran Mayankar dabbobi ta Kano mai tsohon tarihi na sam...
02/11/2022

Gidauniyar Atiku Care Foundation Ta Yi Alƙawarin Samar Da Aikin Gyaran Mayankar dabbobi ta Kano mai tsohon tarihi na sama da Shekaru 100

A ci gaba da ƙoƙarin da gidauniyar Atiku Care Foundation ke yi na zagaye da kuma nemawa shugabanta Atiku Abubakar kuri’u a zaɓen 2023, wata tawaga daga gidauniyar a ranar Litinin 31 ga watan Oktoba, ta ziyarci tsohuwar Mayankar dabbobi da ke da shekaru sama da 100 a birnin Kano a ƙoƙarin da suke na binciko wurare da yankunan dake da muhimmanci wajen bunƙasa rayuwar ɗan Adam don farfaɗo da su a ƙarƙashin Shugabancin Atiku.

A nasa jawabin Babban Daraktan Gidauniyar Amb. Aliyu Bin Abbas ya yi alƙawarin sauƙaƙawa tare da Gyara mayankar da ke gidan Abbatuwa zuwa wata katafariyar mayanka ta zamani ta ƙasa da ƙasa a cikin kwanaki 100 na farkon mulkin mai girma Atiku Abubakar, ta yadda zai dace da lafiyar dan Adam da kuma ingantacciyar tsafta.

A yayin ziyarar Shugaban ya gana da Sarkin Fawan Kano Alh. Alin Muli wanda ya samu wakilcin babban sakataren sa, Shugaban ƙungiyar mahauta ta Najeriya Alh Shehu Malanta.

Mahautan a jawabansu daban daban, Sun yaba da ziyarar, yayin da suke addu’ar Allah ya baiwa ƙasar nan shugaba wanda zai kula da Al'ummar sa a 2023

Sauran waɗanda s**a tarɓi shugaban gidauniyar Atiku Care Foundation tare da tawagarsa, sun haɗa da Alh Muntari D/Zungura da sauran manyan baki a yayin ziyarar

Faduwar darajar naira: EFCC ta k**a 'yan canji a Abuja.
02/11/2022

Faduwar darajar naira: EFCC ta k**a 'yan canji a Abuja.

Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya kai Ziyarar Girmamawa wajen Mahaifiyar Abokinsa Marigayi Alhaji Rabilu Musa Ibro....
01/11/2022

Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya kai Ziyarar Girmamawa wajen Mahaifiyar Abokinsa Marigayi Alhaji Rabilu Musa Ibro.

Ya Allah Ka jikan Rabilu Musa Ibro da Rahama.

A New Nigeria Is Here!The NNPP Presidential candidate, Sen Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (1st Nov, 2022) unveile...
01/11/2022

A New Nigeria Is Here!

The NNPP Presidential candidate, Sen Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (1st Nov, 2022) unveiled his Party's Blueprint
to the public.

The event was attended by candidates seeking for various offices and other members of the party.

The Blueprint is a path to a new Nigeria

Saifullahi Hassan
Media aide to
HE Sen. Kwankwaso

EFCC raids black market forex offices as Naira falls rapidly.Naira plunged rapidly between Monday and Tuesday to more th...
01/11/2022

EFCC raids black market forex offices as Naira falls rapidly.

Naira plunged rapidly between Monday and Tuesday to more than 840 in Abuja a week after the the Central Bank of Nigeria said it will replace higher notes.

Operatives of the Economic and Financial Crimes Commission raided the offices of black market currency dealers in Abuja on Tuesday in a bid to halt the rapid fall of the naira.

Naira plunged rapidly between Monday and Tuesday to more than 840 in Abuja a week after the the Central Bank of Nigeria said it will replace higher notes to fight counterfeiting, inflation and insecurity.

President Muhammadu Buhari has backed the move, saying it will help fight corruption. His finance minister criticised the policy.

Hopes the policy could help fight money laundering appears to have backfired as suspected holders of illicit cash scramble to change their stash into foreign currencies, fueling demand for dollars and a further plunge in the value of naira.

The currency crossed the 800 mark for the first time weekend and the decline has shown no sign of abating. On Tuesday, traders told PREMIUM TIMES they were buying a dollar for as high as 840, implying they would sell more.

A PREMIUM TIMES reporter at the Wuse Zone 4 area of Abuja where currency traders conduct their unauthorised deals, said armed operatives of the EFCC stormed the Sheraton Hotel area of Abuja, arresting Bureaux De Change (BDC) operators.

Our reporter saw two white buses parked in front of the Musawa House along Constantine Street of Wuse Zone 4.

The anti-graft operatives were seen dragging a BDC operator into one of the waiting vehicles, while people surged towards the officials.

Other EFCC officials stood at an intersection between Sheraton Hotel and Constantine Street adjacent Abacha Estate in the Wuse area as vehicular traffic grew.

BDC operators who did not want to be named for fear of arrest, said the dollar sold at N860 as of 1p.m on Tuesday.

“For now, there is no dollar to sell. This morning (Tuesday), a dollar was selling for N850, while I bought a dollar at N840,” the operator said.

“As of 1.53p.m, the USD was selling between N870 and N900 depending on sellers and buyers bargaining power,” another BDC operator told PREMIUM TIMES.

President Buhari said reasons given to him by the CBN convinced him that the economy stood to benefit from the reduction...
01/11/2022

President Buhari said reasons given to him by the CBN convinced him that the economy stood to benefit from the reduction in inflation, currency counterfeiting and the excess cash in circulation https://bit.ly/3sI3wmq

01/11/2022
Akwatunan Lefe"Red Sea"170,000Ku tunubi Zaidu Ibrahim Barmo a WhatsApp ta wannan lambar: 08033002473
01/11/2022

Akwatunan Lefe
"Red Sea"

170,000

Ku tunubi Zaidu Ibrahim Barmo a WhatsApp ta wannan lambar: 08033002473

Ni Musulmi ne, amma duk mai kaunar hadin kan Najeriya ba zai zabi Musulmi da Musulmi ba.Cewar Tsohon Gwamnan Neja Dr. Ba...
01/11/2022

Ni Musulmi ne, amma duk mai kaunar hadin kan Najeriya ba zai zabi Musulmi da Musulmi ba.

Cewar Tsohon Gwamnan Neja Dr. Babangida Aliyu.

In dai gaskiya akeso ba son zuciya ba, Kwankwaso shi ne zai gaji Shugaba Buhari! Dan takarar shugabancin Najeriya karkas...
31/10/2022

In dai gaskiya akeso ba son zuciya ba, Kwankwaso shi ne zai gaji Shugaba Buhari!

Dan takarar shugabancin Najeriya karkashin Jam’iyyar NNPP Sanata Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso shi ne mafi dacewa da shugabancin Najeriya a halin da take ciki yanzu.
Duk mai ido ya duba mana yanda bawan Allah nnan yake aiki ba dare ba rana domin ganin ya samu amince war talakan Najeriya, sabanin yan jari hujja da s**a tara biliyoyin nairori domin ganin sun sayi kuri’ah a lokacin zabe.
Duk wanda ya duba ayyukan Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zaiga cewa aiki yakeyi tukuru daga wannan jaha zuwa wannan jaha wajen neman yardan yan Najeriya.
Wannan yunkuri da Shugaba Muhammadu Buhari yayi na chanza kudin Najeriya, ya kara bamu karfin gwiwa na cewa za’ayi zaben da ya k**ata ayi domin talaka ya zabi abinda yakeso ba tare da sayen kuri’ah ba.
Allah muke roko ya amince wa dan Musa a zabe mai zuwa ya zama Shugaban Najeriya.

Sani Ahmad Zangina

KAJI RABO : Yaro Dan Shekara Sha Biyar Ya 'Kera Dakin Allah Wato Ka'aba Da Kwali. Sunansa Aji Bukar Hazikin Yaro Mazauni...
31/10/2022

KAJI RABO : Yaro Dan Shekara Sha Biyar Ya 'Kera Dakin Allah Wato Ka'aba Da Kwali. Sunansa Aji Bukar Hazikin Yaro Mazaunin Birnin Maiduguri. Allah ya karawa Annabi mabiya ❤ ku taya mu yada Alheri Shima sadaka ne,

These money were printed since 2007, it’s now that they went to Nigeria and Nigerians.Wadannan kudaden tun shekarar 2007...
31/10/2022

These money were printed since 2007, it’s now that they went to Nigeria and Nigerians.

Wadannan kudaden tun shekarar 2007 aka bugasu amma sai yanzu s**a fito wajen yan Najeriya domin yawatawa.

Me kuke ganin ya fito dasu a halin yanzu?

Wannan motar ce aka kashe malamin musuluncin nan na Zaria wato sheikh Mohammad Auwal Albani. Allah ya jikansa da Rahma y...
31/10/2022

Wannan motar ce aka kashe malamin musuluncin nan na Zaria wato sheikh Mohammad Auwal Albani. Allah ya jikansa da Rahma yasa ya huta.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daylight Trust Arewa Media Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share