Zamfara News

Zamfara News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zamfara News, News & Media Website, .

23/03/2025

ALHAMDULILLAH

✍️Daga Abubakar Matawalle

Musulunci Ya Samu Karuwa Wannan Yarinyar Ta Karbi Addinin Musulunci.

21/03/2025

Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un

✍️Daga Abubakar Matawalle

Wannan Mutumin Ne Ya Dinga Bugun Wata Yarinya Har Sai Da Yajimata A Jikinta

Amam Yanzu Yafito Yana Bata Hakuri

07/03/2025

Zamu Mayar Da Buhun Shinkafa Naira 20k A Nijeriya

TINIBU

IKON ALLAH: Ta Asusun Ajiyar Banki (Account) Aka Tura Milyoyin Kudin FansarsaDaga Adam Elduniya ShinkafiYau Asabar 05/10...
06/10/2024

IKON ALLAH: Ta Asusun Ajiyar Banki (Account) Aka Tura Milyoyin Kudin Fansarsa

Daga Adam Elduniya Shinkafi

Yau Asabar 05/10/2024 Allah Ya yi wa yayana Mukhtar Elduniya Shinkafi kuɓuta daga hannun ƴan bindiga bayan ya shafe sama da wata ɗaya a hannunsu.

Mun biya maƙuddan kuɗaɗe na fansar sa, bayan shekaranjiya sun bamu account number mun tura masu maira miliyan biyu advance jiya kuma mun kai masu cikon miliyoyinsu.

Muna godiya kwarai da gaske ga ƴan uwa da abokan arziki da s**a taimake mu da gudunmawar kuɗi da kuma addu'a da masu ba mu shawarwari muna godiya kwarai da gaske ga kowa da kowa.

Muna addu'a Allah Ya tsare gaba, Ya tsare mu, Ya baiwa Mukhtar lafiya, Ya kuɓutar da sauran bayin Allah da suke hannunsu, Ya maida mana da alkairi akan abubuwan da muka yi asara, mun karɓi wannan ƙaddara/jarrabawa hannu bibbiyu, mun yarda cewa daga gare ka ne.

LABRIN DA MUKE SAMU. Gwamnatin Najeriya ta kwaso 'yan ƙasarta 167 da s**a maƙale a Libya
05/09/2024

LABRIN DA MUKE SAMU. Gwamnatin Najeriya ta kwaso 'yan ƙasarta 167 da s**a maƙale a Libya

03/09/2024

Miye Zakuce Akan Kara Kudin Ma Fetur Da Akayi A Najeriya?

DUMI DUMI: Dr. Idris Abdul'azeez Dutsen Tanshin Ya Dira A Jihar Bauchi Bayan Gudun Hijira Da Yayi Daga Jihar Sak**akon Y...
09/04/2024

DUMI DUMI: Dr. Idris Abdul'azeez Dutsen Tanshin Ya Dira A Jihar Bauchi Bayan Gudun Hijira Da Yayi Daga Jihar Sak**akon Yunkurin K**a Shi Da Jami'an Tsaro Sukayi A Gidan Shi

Sallar tarawihi a masallacin Al-Aqsa dake falasdinu | Allah ya karawa Annabi daraja..
02/04/2024

Sallar tarawihi a masallacin Al-Aqsa dake falasdinu | Allah ya karawa Annabi daraja..

A DON ALLAH A TAIMAKA A CETO RAYUWAR WANNAN BAWAN ALLAH, YA FADO AKAN MOTA NE WAJEN NEMAN ABINCINSA SPINAL CORD DINSA TA...
28/03/2024

A DON ALLAH A TAIMAKA A CETO RAYUWAR WANNAN BAWAN ALLAH, YA FADO AKAN MOTA NE WAJEN NEMAN ABINCINSA SPINAL CORD DINSA TA SAMU MATSALA, SABODA YAWAN ZAMA BAYANSA YA FARA ZUGANYEWA.

K**ar yadda kuke gani wannan bawan Allah sunansa Ashiru Abdulkadir wanda ke zaune a bayan Makabartar yamma dake Tsafe, yana cikin mawuyacin hali sosai, Ya kamu da rashin rashin lafiya tsawon wata watanni sanadiyar fadowa kan mota spinal cord dinsa ta samu matsala wanda har yakai bayansa ya fara zuganyewa yana zubar da jini da ruwa sosai, Yanada mata da ɗiya bayada hali ko ƙaɗan hatta abincinda zasuci ma gagarsu yakeyi

Abisa hakane iyalansa da yan'uwansa s**a roki mu nema masu taimako domin ganin an nemar masa lafiya,

Likitoci sunce kuɗin da za'ayi masa aiki 126k s**a k**a baki ɗaya

Domin taimakawa da duk abunda ya sawwaka zaku iya turawa ta asusun banki na Ɗan'uwan sa k**ar haka👇

ACCOUNT NUMBER: 0015065753

ACCOUNT NAME: JAMILU BAKO

BANK: JA'IZ BANK

Domin ƙarin bayani zaku iya tuntubar numbar Jamilu bako yanware 08069704214 ko kuma
ni mashkur Abdullahi Tsafe da nayi wannan posting 07034638905,

Allah yaba wannan Bawan Allah lafiya, Masu taimakawa Allah ya sak**asu da alheri masu yaɗawa suma Allah ya biyasu Amin.

DA DUMI DUMI. Babban qasungumin barawonnan maisuna junaidu fasagora daya addabi yankin Adabka Allah yakawo qarshensa aka...
27/03/2024

DA DUMI DUMI.

Babban qasungumin barawonnan maisuna junaidu fasagora daya addabi yankin Adabka

Allah yakawo qarshensa akan hanyar adabka sanadiyar taron wani direban mota da yayi. Inda,

Allah yaba direnbannan sa'a ya bugeshi da mota take Allah ya karbi rayuwaarshi Allah yaqara tonamasu asiri

Ubangiji ALLAH Yakara Nauyin Kasa ALLAH Ya Hadaka Da Dawwamammiyar Azaba Mai tsanani har Ranar Alqiyama Amin.🤲👏

Kasurgumin Dan Ta’adda Dogo Gide Ya Bakwanci Lahira.27/03/2024.Jaridar Smart News ta ruwaito cewa Dogo Gide Ya bankwanci...
27/03/2024

Kasurgumin Dan Ta’adda Dogo Gide Ya Bakwanci Lahira.

27/03/2024.

Jaridar Smart News ta ruwaito cewa Dogo Gide Ya bankwanci Lahira ne a wata Asibiti dake Unguwar Mabera ta Jahar Sokoto inda ake zargin wani Jami’in Tsaro Yakai Dan Ta’addar domin yin jinya a sanadiyar munanan raunukan da Dan Bindigar yaji yayin musayar wuta s**ayi da Jami’an Tsaro.

Bayan mutuwarsa munsamu labarin binne Dan Ta’addar a Kauyen Dandalla k**ar Yadda Smart News s**a ruwaito.

Hakazalika An ruwaito cewa anyi nasarar K**a wannan Jami’in tsaro din gudanar da binciken alakarsa da nemawa wannan Azzalumi Magani.

Muna Rokon Allah Ya Kara Bawa Jami’a Tsaronmu Nasara.

Ameen.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zamfara News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share