15/03/2025
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu Alaikum, Da'irar kanki, katsina State tana Sanar Da Yan uwa Musulmai Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) Cewa; Akwai Mauludin Daya Daga Cikin Shugabannin Samarin Aljannah (Wato Imam Hassan A.S). Wanda Insha Allah Zai Gudana Kamar Haka:
Rana: Gobe Asabar, 15 ga Watan Ramadan, 1446H
Lokaci: Karfe 5:00pm Zuwa 6:30pm
Muhalli: Fudiyya Islamiyya kankia, katsina State.
Sanarwa Daga Da'irar kankia