Prof. Babagana Umara Zulum Is My Mentor

  • Home
  • Prof. Babagana Umara Zulum Is My Mentor

Prof. Babagana Umara Zulum Is My Mentor Prof. Babagana Umara Zulum (respect to the rule of law , transparency, job creation, corruption fight

21/12/2024

The Chief of Defence Staff, General Christopher Musa, has revealed that the military is holding discussions with the Federal Government regarding the engagement of military retirees.

Yan Afrika ya kamata mu hada kawunanmu mu tafi kaifi daya
21/12/2024

Yan Afrika ya kamata mu hada kawunanmu mu tafi kaifi daya

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce za su mayar da hankali kan sansanin sojin Faransa da ke ƙasar Djibouti a ayyukansu a Afirka, bayan janyewar sojojin ƙasar daga yankin Sahel da Chadi da kuma Senegal.
Ƙarin bayani - https://rfi.my/BG2z.f

21/12/2024

Ɗan Majalisar Wakilan Nijeriya Bello El-Rufai ya buƙaci ma’aikatun gwamnatin Nijeriya su daina sayen motoci da cokula a duk shekara.
Ya ce idan ana so a samu sauƙin kashe kuɗi akwai buƙatar ma’aikatun su daina saka waɗannan abubuwa a cikin kasafinsu a duk shekara saboda ba sa lalacewa.

21/12/2024

Gwamnatin Chadi ta bai wa Faransa wa’adin nan da ranar 31 ga watan Janairun shekarar 2025 mai kamawa ta tabbata ta janye sojojinta dake ƙasar, sakamakon kawo ƙarshen yarjejeniyar tsaro dake tsakanin ƙasashen biyu da Ndjamena ta sanar makonni biyu da s**a gabata.
Ƙarin bayani - https://rfi.my/BFrW.f

📷AFP

Congratulations to one of our own.This is motivation to our youths ."Just over four years ago, I failed in front of the ...
17/12/2024

Congratulations to one of our own.
This is motivation to our youths .

"Just over four years ago, I failed in front of the world.

"Fast forward four years, I'm the best player in Africa."- Ademola Lookman.

Believe in yourself!

16/12/2024

A big thanks to Borno people for giving us the opportunity to serve you.
We will continue do our best.

This was some of our achievements in 2022 , we will continue to do more insha Allah
16/12/2024

This was some of our achievements in 2022 , we will continue to do more insha Allah

15/12/2024

Shugaban kasar Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré, ya nuna shakkunsa kan yadda Afrika ke fama da ɗimbin arziki kuma duk da haka ake fama da talauci a nahiyar.

Da yake magana, ya yi tambaya, “Ta yaya Afirkar da ke da ɗimbin arziki, za ta zama nahiya mafi talauci a duniya a yau, kuma me ya sa shugabannin Afrika ke yawo a duniya don yin bara?"

Kalaman nasa sun nuna rashin jin daɗinsa dangane da dogaro da tallafin ƙasashen ƙetare da Afrika ke yi da kuma yadda ake amfani da albarkatun Afrika sannan abarta da baƙin talauci.

Me zakuce game da wannan?

15/12/2024
Peace and Unity are the catalyst for rapid development any where in the world.Zaman lafiya da hadinkai sunada muhimmanci...
15/12/2024

Peace and Unity are the catalyst for rapid development any where in the world.

Zaman lafiya da hadinkai sunada muhimmanci domin samar da ci gaba cikin hanzari

A yanzu mutanen ƙasashen Ecowas za su iya shiga ƙasashen Mali da Burkina Faso da Nijar su yi yawo ko su zauna a ciki ba tare da biza ba.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/49FknLo

15/12/2024

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prof. Babagana Umara Zulum Is My Mentor posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share