22/01/2025
✍️UPDATE NAMU NAYAU✍️
{January 22 2025}
1, paws sunkawo sabon tasks guda biu kuje kukwashe yana side na (partner)
2, W-COIN kamar yadda jiya nace sunkawo Sabon task. Toh atabbatar anyi wannan task din Mai suna (I'm not a robot) da zarar kunshiga wajen tasks nasu sai kuje kasa Kuna dubawa zakugan shi (I'm not a robot) idan har bakayi ba toh kabari zuwa gobe da rana kasamu kayi saboda face verification ne zakayi hoto ne kaga Kuma kana bukatar haske
3, Not pixel Yau yashiga kasuwa saida yatabo $4 ah farashinsa daga karshe dai yasauku kasada $1 yanzu.
Sannan mutane sun samu matsalar network ayayin claiming Allah yasa hakan alheri ne tareda tayasu murna muna musu fatan alheri Allah yasa albarka
4, Yau ake saka ran Silencio zasuyi snapshot
Sannan sammanin TGE on 24
5, Zoo game
Riddle of the Day: [Honeybee]
6, Zoo game
Rebus of the Day: [Bison]
7, Wadanda s**a yi deposit na MDOGS kaya yana sauka ah Bitget
8, masuyin Trump farm bot toh zasuyi snapshot on 28 January
9, Chill trump s**ace kowa yanzu zai iya claiming na airdrop nashi
10, Sosovalue ankammala connecting wallet Yau sannan gobe kowa zaiga airdrop da yasamu ah season 1
11, Paws An sake kulle account ɗin Paws na twitter, ana kuma zargin wasu gungun mutane ne s**a yi reporting ɗin su, wanda hakan yasa aka ƙulle...
Wannan dalilin yasa s**a bada wasu Link zuwa channel ɗin da za a iya samun updates din su kai tsaye
Gaskiya ansa paws NAMU ah gaba
12, kardai amanta Indai kasan kanada Hamster ($HMSTR) a Bybit Exchanger ka gaugauta sayar da shi bomin zasuyi Delisted dinshi on 24 ga wanna Watan
13, ZOO Kamar yadda muka sani kowani mining da hanyar da suke bi domin karban kudaden al'ummah, haka ma sun ZOO da nasu tsarin Wanda dole sai kayi shi sannan a saka ka cikin lissafin masu samun AIRDROP.
Don haka ya zama wajibi a saka musu 0.55TON don a amfana, shawari na gare mu, mu duba COINS din da muka tara idan yana da yawa sai mu saka musu idan babu yawa mu hakura.
Allah ya bamu nasara amin
14, Blum na g*i