Geidam shall raise again

  • Home
  • Geidam shall raise again

Geidam shall raise again Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Geidam shall raise again, News & Media Website, .

Ana tacigaba da aiki alayin yorubawa😊
09/07/2023

Ana tacigaba da aiki alayin yorubawa😊

09/07/2023

Yadda aikin tonon lambatu yake gudana alayin Yorubawa, yadda matasa s**afito kwansu da kwar kwata wajen ganin sun tone lambatun , domin cigaban anguwar, wajen ganin cewa ruwan damina ya wuce batare da ruwan yaci layin ba ko kuma gidajen mutane. To Allah taimaka matasan layin Yorubawa 🙏

Yau take jumma'a, wanda Babu kamarta ara nakun da muke dasu asati🕋
07/07/2023

Yau take jumma'a, wanda Babu kamarta ara nakun da muke dasu asati🕋

06/07/2023
Yau take Laraba Babbar kasuwa sau daya asati agarin Geidam, kasuwa tana cigaba da ci agarin, to Allah yabawa kowa sa a A...
05/07/2023

Yau take Laraba Babbar kasuwa sau daya asati agarin Geidam, kasuwa tana cigaba da ci agarin, to Allah yabawa kowa sa a Ameeen.

Yaune Monday 03- 07- 2023 ayayin da makarantun gwamnati dama private na garin Geidam s**a koma makaranta da cigaba da ka...
03/07/2023

Yaune Monday 03- 07- 2023 ayayin da makarantun gwamnati dama private na garin Geidam s**a koma makaranta da cigaba da karatu bayan shafe mako daya na hutun babbassallah. Shin asauran Jahohi da kananan huku momi ma hakane an koma? Kokuma dalibai sun karawa ka wukansu Hutu, ganin cewa mako daya a hutun babbassallah ya Yi kadan? Mu hadu a comment section.

02/07/2023
🤝GEIDAM FACEBOOK CONNECT🤝
02/07/2023

🤝GEIDAM FACEBOOK CONNECT🤝

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Geidam shall raise again posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share