Isah Umar pantami

  • Home
  • Isah Umar pantami

Isah Umar pantami Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isah Umar pantami, Digital creator, .

Falalar Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-HajjiAn karbo Hadisi daga ibn Abbas (R.A) ya ce Annabi (SAW) ya ce: ranar daya ...
06/06/2024

Falalar Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hajji
An karbo Hadisi daga ibn Abbas (R.A) ya ce Annabi (SAW) ya ce: ranar daya ga watan zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya gafarta wa Annabi Adam (A.S). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah(SWT) Zai gafarta masa kowane irin zunubi tsakaninsa da Shi.
(2) Ranar biyu ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya karbi Addu’ar Annabi Yunus (A.S) Ya fitar da shi daga cikin kifin da ya hadiye shi. Wanda ya azimci wannan rana yana da lada kwatankwacin wanda ya raya shekara da ibada .
(3) Ranar uku ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya karbi addu’ar Annabi Zakariyya (A.S) Ya ba shi haihuwa. Duk wanda ya azimci wannan rana Allah (SWT) Zai karbi adduo’in sa.
(4) Ranar hudu ga Zulhijja ita ce ranar da aka haifi Annabi Isah (A.S). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai kare shi daga talauci da musibu.
(5) Ranar biyar ga Zulhijja ita ce ranar da aka haifi Annabi Musa (A.S). Duk Wanda ya azimci wannan rana Allah (SWT) Zai kare shi daga munafunci ko azabar kabari.
(6) Ranar shida ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya Yi budin alkhairi ga Annabi (SAW). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai dube shi da rahama, kuma ba Zai azabtar da shi ba.
(7) Ranar bakwai ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Zai sa a rufe kofofin wuta, ba za a bude su ba har sai wadannan kwanaki goma sun wuce. Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai rufe masa kofofi talatin na tsanani a rayuwar sa, a bude masa kofofi talatin na sauki.
(8) Ranar takwas ga Zulhijja ita ce ranar da ake cewa, ranar tarwiyya. Duk wanda ya azimci wannan ranar, babu wanda ya san adadin sa sai Allah.
(9) Ranar tara ga watan Zulhijja ita ce ranar hawan Arfa. Allah Yana gafartawa duk Alhazan da ke wurin Arfa. Wanda kuma ba ya wurin aikin Hajji, idan ya azimci wannan ranar, Allah Yana gafarta masa zunubansa na shekarar da ta gabata, da kuma shekarar da ke tafe.
(10). Ranar goma ga Zulhijja ita ce ranar layya. Duk wanda Allah Ya horewa abin da zai yi layya, idan ya yanka dabbarsa, digon jini na farko da zai fara diga a kasa zai zama gafara gare shi da iyalin sa. An so wanda zai yi layya da wanda ba zai yi ba ya kame bakinsa sai bayan an dawo daga sallar idi, ya ci abinci ko wani abu daga cikin layyarsa. Allah Zai ba shi lada wacce ta fi Dutsen Uhud girma da nauyi. Kuma ana so ya raba naman sa kashi uku. Kashi na farko sadaka, kashi na biyu kyauta, kashi na uku kuma domin iyali.
Allah Ya ba mu Ikon azumtar dukkan wadannan ranakun, kuma Ya sada mu da falalar da Ya tanadar ga masu Ibada a wadannan ranaku. Amin.

Jama'a don Allah a yada (sharing) domin amfanar jama'ar musulmi.

BABU ABIN DA YA FI NEMAN ILMI DAƊI1. ALLAH YA KIRA KANSA MAI ILMI.2. SIFFANTA KANSA DA ILMI. 3. FARKON HALITTA ALƘALAMI....
13/10/2023

BABU ABIN DA YA FI NEMAN ILMI DAƊI

1. ALLAH YA KIRA KANSA MAI ILMI.
2. SIFFANTA KANSA DA ILMI.
3. FARKON HALITTA ALƘALAMI.
4. ANNABI ADAM YA FIFICI MALA'IKU DA ILIMI.
5. FARKON WAHAYI ILIMI.

YA ALLAH KA BAMU ILMI MAI AMFANI
WANDA ZA MU YI AIKI DA SHI, BA NA JAYAYYA DA MUSU, DA GARDAMA BA.

Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim

19/06/2023

Professor Pantami to serve as the Keynote Speaker for the Nigerian Mathematical Society's Conference

The Usman Danfodio University Sokoto, the Nigerian Mathematical Science and the Local Organising Committee (LOC) invite Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, CON, FCIIS, FBCS, FNCS to serve as the keynote speaker for the upcoming mathematical conference, which is to take place between 19th and 23rd of June, 2023.

The National Conference with a theme, "Pandemic and Insecurity: The Mathematical Perspectives," intends to recommend and provide solutions to the challenges of pandemic and security through the adoption of mathematical techniques, models, among others. Further, different techniques of mathematical optimisation are being applied by many developed and developing countries all over the world towards addressing the challenges of security, economy, and health. The United States of America, China, Egypt, Russia, India, and South Korea have achieved a lot through the deployment of the techniques.

Isa Ali Ibrahim Pantami, who is a professor of cybersecurity with the Federal University of Technology Owerri, Imo State, has earlier proposed the application of calculus and algebra towards addressing many worldly challenges. As a result, he has been selected to serve as the keynote speaker.

The conference is being coordinated by the Faculty of Physical and Computing Sciences of Usman Danfodio University, while the Vice Chancellor of the University, Professor L. S. Bilbis will serve as the Chief Host of the conference.

Publicity Team
19/June/2023

Congratulation once again,my hero for your working experience.
17/06/2023

Congratulation once again,my hero for your working experience.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah Umar pantami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share