Ta'aliqi TV

Ta'aliqi TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ta'aliqi TV, TV Channel, .

27/06/2025
19/06/2025

Muna Godiya Maulana

15/06/2025

Full Jawabin Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) akan yaƙi Iran da Isra ila

15/06/2025

Allah ya bawa Iran nasara, mukuma ya karemu daga sharri da makircin yahudawa Alfarman shugaba SAW

15/06/2025

Ka karbi halinsa Kafin ka fara karatu wurin Mallami ka fara Sanin halayensa shine farko ta kwona Bawai kawai kaje wurin sa karatu sbd malamine

DA DUMI DUMI: ƙasar Iran ta Samu Nasarar lalata jiragen y@ƙin Isr@'ila F-35, F-16, da F-15 da Sansanin Sojojin guda Uku,...
14/06/2025

DA DUMI DUMI: ƙasar Iran ta Samu Nasarar lalata jiragen y@ƙin Isr@'ila F-35, F-16, da F-15 da Sansanin Sojojin guda Uku, da wata Ma'aikatar tsaro

Ga jerin Abubuwan da Iran ta lalatawa ƙasar Isr@'ila👇👇

• Sansanin Soji na Nevatim Airbase.

• An lalata Jiragen yakin F-35, F-16, da F-15.

• An ƙone Manyan tankunan mai.

• An lalata Cibiyoyin umarni da sarrafa makamai.

• An lalata Cibiyoyin yaƙi na lantarki.

• An lalata Ma'aikatar tsaro.

• An lalata Cibiyoyin masana'antu na soja.

• An lalata sansanin Soja na Palmachim.

• An lalata tashar jiragen sama ta Ramat David.

Jagoran addini na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya ce Isra’ila sai ta yi da-na-sanin kai musu hari. Wannan na zuwa ne baya...
13/06/2025

Jagoran addini na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya ce Isra’ila sai ta yi da-na-sanin kai musu hari.

Wannan na zuwa ne bayan Isra’ila ta ƙaddamar da wasu sabbin hare-hare wanda ta kira da “harin riga-kafi” kan Iran kuma ta ayyana dokar ta ɓaci a ƙasarta a cewar ministan tsaron ƙasar.

A wannan juma'ar 13/06/2025 , jirgi farko na Mahajjata   jihar Bauchi su guda 550 sun   sauka a filin jirgin sama na tun...
13/06/2025

A wannan juma'ar 13/06/2025 , jirgi farko na Mahajjata jihar Bauchi su guda 550 sun sauka a filin jirgin sama na tunawa da Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa.

13/06/2025

Diwani Yabon shugaba S.A.W kenan daga bakin Mal. Nura Mai Diwani a gidan Maulana Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari Allah ya karawa shehi Lafiya Alfarman shugaba S.A.W

Allah ya saka da Alkhairi Maulana Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari Bamuda abunda zamu saka masa dashi. saidai kawai muce A...
13/06/2025

Allah ya saka da Alkhairi Maulana Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari Bamuda abunda zamu saka masa dashi. saidai kawai muce Allah ya saka masa da mafifin Alkhairi. Allah ya Albarkaci zuriarsa Baki ɗaya.

Hidimar da yake yiwa Alummar sayyiduna rasulullahi s.a.w itace kawai ya tasa Agabansa.
Bashida burin da ya wuce Haɗa kan wannan Al'umma.

Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) Allah yayi riƙo da hannayanku.

Maulana prof a gaban raudar shehu tijjani, wai irin wannan mutuminne wani ke tunanin wataran ze iya ruduwa ya biyema yan...
10/06/2025

Maulana prof a gaban raudar shehu tijjani, wai irin wannan mutuminne wani ke tunanin wataran ze iya ruduwa ya biyema yan izala,don ya faranta masu rai,wasu kuma Na tunanin baze mutu da imani ba tunda yana shaqan nunfashin maqiya shehu tijjani,wai Wanda yakeda wãsida da wanda ake qi din akema tunanin haka, to wai tayaya ma hankali ze dauka,dayake suna masa kallon kasancewan shi be zurfafa cikin faidha ba,basu san faidhan ma a ciki dashi ake damawa ba.

08/06/2025

KUN KASANCE DA SIFFAR TURARE DUK WANDA YA ABOCEKU SAI YAYI KAMSHI.

ALLAH YA BADA IKON KARBA DA GANEWA.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ta'aliqi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share