23/08/2026
SABON LABARI: Hukumar Yan Sanda Ta Jihar Sokoto Tacika Hannu Da Dahiru Mai Barewa Takuma Aike Dashi Gidan Gyaran Hali Bisa Ikirarin Káshé Malam Musa Lukuwa Da Sheik Murtala Asada Da Yayi Ace warsa Sunce Iyayen Manzon Allah Suna Wutà, Tuni Hukumar Yan Sandar Ta Ajeshi Domin Aci Gaba Da Bincike'
Idan Baku Mantaba Dai Sheik Musa Lukuwa Da Sheik Murtala Asada Sunyi Wani Karatu A Yadda S**a Karanta Wani Hadisi Dake Bayanin Makomar Iyayen Manzon Allah.
Me Zakuce?