
12/04/2025
Dalilin da yasa bazan daina abin da nake ba shine, da farko nayi Content na hankalin nayi na nutsuwar smma babu wanda ya kalle ni b***e in tara Followers.
Tunda na haukace na sami Followers masu yawan gaske dan haka a barni yadda nake har sai nayi trending maturar Trending.
TAMBAYAR ANAN SHINE; Abunda yaron nan yakeyi yana da illa ga rayuwar da lafiyarsu kuwa?
✍️ Nura Sani