27/06/2025
IMPORTANT NOTICE!!!
Masu shirin cike aikin fire, civil defense, immigration da kuma correctional services ga wasu abu guda biyu da zan fada maku.
1- Duka Cadre za'a dauka: Masu MSc, Degree, HND, NCE, Diploma da kuma SSCE duka kowa ze iya cikewa
2- Acikin Services din nan, guda daya kawai zaka iya cikewa, kenan idan ka cike fire service bazaka kara komawa ka cike civil defense ba ko wani.
A kar kade takardu, akuma fara addu'a. Allah bama me rabo sa'a. Amin..