24/09/2025
Tana Neman Shawarar-ku: Shekara goma da rasuwar miji-na yabarni da marayun yara, dangin-sa sun barni nice ke fadi tashi domin na rufa mana asiri.
Muna fama da wannan rayuwa yarinya-ta yar shekara 18 wani ya yaudare-ta wai zai siya mata iPhone ya bata kudi ta yarda dashi, yanxu haka ciki gare-ta sati shida, wallahi na rasa inda zansa kaina.
Na kirashi a waya yayi blocked, Facebook account nashi yayi deactivated. Bai taba yarda ya turo mata hotonsa ba sai dai suyi video call, Ni yanzu tunanin zubar da cikin nake.
Dan Allah ina neman shawarar-ku ko ta Malamae