Yusuf muhd ahmad

  • Home
  • Yusuf muhd ahmad

Yusuf muhd ahmad me

SEN. ABDUL NINGI CONTACT & MOBILIZATION PROJECT TA KADDAMAR DA SABON JERSEY GA ‘YAN KWALLONTA,Kungiyar fafutuka mai nema...
09/07/2025

SEN. ABDUL NINGI CONTACT & MOBILIZATION PROJECT TA KADDAMAR DA SABON JERSEY GA ‘YAN KWALLONTA,

Kungiyar fafutuka mai neman hadin kan jama’a, Sen. Abdul Ningi Contact & Mobilization Project 2027, ta kaddamar da sabon jersey ga ‘yan wasan kwallon kafa na kungiyar, tare da shirya wasan sada zumunci a filin wasa na Sir Abubakar Tafawa Balewa Stadium, Bauchi.

Wasan sada zumuncin ya gudana tsakanin kungiyar da Green Fillers, inda aka buga wasa cikin aminci, nishadi da girmama juna, wanda ya kara dankon zumunci tsakanin matasa.

Hakika, wannan lamari na daga cikin kyawawan ayyukan kungiyar wajen karfafa hadin kan matasa da bunkasa harkar wasanni a jihar Bauchi, domin ganin matasa sun kasance masu koshin lafiya, hazaka da kishin ci gaban jiharsu.

Kungiyar Sen. Abdul Ningi Contact & Mobilization Project 2027 ta cancanci yabo bisa jajircewarta wajen aiwatar da shirye-shirye na ci gaban matasa da al’umma baki daya, tana aiki tukuru ba tare da kasala ba domin ganin jihar Bauchi ta ci gaba a kowane fanni.

Ayyukan kungiyar suna daga cikin kokarin tabbatar da nasarar Sen. Abdul Ahmed Ningi a kowane lokaci da mataki, da ikon Allah. Allah ya tabbatar da nasara.

Sen. Abdul Ningi Contact and mobilazation project 2027 Media Team ✍️

Daga Stadioum Thanks Amb. Imran AbdullahiKumgiyan Sen. Abdul Ahmed Ningi Contact and Mobilization Project 2027
09/07/2025

Daga Stadioum Thanks Amb. Imran Abdullahi
Kumgiyan Sen. Abdul Ahmed Ningi Contact and Mobilization Project 2027

02/04/2025

yau munkai kwana hudu kenan dayin ban kwana da ramadan yah allah kanuna mana na wani shekara ameen thumma ameen

My friendly Gay's god bless you in your life
30/09/2023

My friendly Gay's god bless you in your life

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf muhd ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share