Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Zango Na 5 kashi

  • Home
  • Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Zango Na 5 kashi

Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Zango Na 5 kashi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Zango Na 5 kashi, .

24/07/2026

Shin Yakuke Ganin fitowar Peter obi Da Dr Rabiu Musa Kwankwaso zata kasan Ce Zaben 2027
kubamu Zaayin ku a comment

21/07/2026

Abokin takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC a zaɓen 2027, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce idan s**a samu nasara, gwamnatinsu za ta kasance a shirye ta tattauna da kowa, har da 'yan ta'adda da sauran masu aikata laifuka, domin kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro a Najeriya.

Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels TV, inda ya ce al'ummomin da ke fama da hare-hare sun san waɗanda ke aikata laifukan da kuma wuraren da suke buya, amma suna tsoron bai wa jami'an tsaro bayanai saboda abubuwan da s**a faru a baya.

Ya ce gwamnatinsu za ta mayar da hankali wajen gina amincewa tsakanin al'umma da hukumomin tsaro, tare da ƙoƙarin tattaunawa da masu aikata laifuka domin shawo kansu su daina ta'addanci su ajiye makamansu.

Sai dai Kwankwaso ya jaddada cewa tattaunawa ba za ta hana amfani da sojoji da sauran jami'an tsaro ba idan hakan ya zama dole, yana mai cewa gwamnatinsu za ta yi amfani da duk hanyoyin da s**a dace domin tabbatar da zaman lafiya a ƙasar.

21/07/2026

FAƊAKARWA

Malam Duk dabararka, ba zaka taɓa sanin kai waye ba, sai ka san waye ya yi ka.

Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum Hafizahullah



GB news

Tare da wa kuka yi buɗe-baki yau?🥤🍉
21/02/2026

Tare da wa kuka yi buɗe-baki yau?🥤🍉

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi Zango Na 5 kashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share